Na Dabo Islamic And Herbal Medicine

Na Dabo Islamic And Herbal Medicine Imbasiyya Reporter's

AMFANIN YIN TUSA 🙊🙈😆😁"🗣 BAYANI AKAN TUSA🗣 Ya kamata ka san wadannan muhimman abubuwa 12 akan TUSA.Binciken 🔬 masana ya t...
09/10/2022

AMFANIN YIN TUSA 🙊🙈😆😁

"🗣 BAYANI AKAN TUSA🗣 Ya kamata ka san wadannan muhimman abubuwa 12 akan TUSA.
Binciken 🔬 masana ya tabbatar da;

1. Anfara bincike akan TUSA tin 1942 a kwalejin kimiya dake kasar Amurika.

2. Bincike ya nuna Mata sunfi Maza yin TUSA.

3. Mutum mai lafiya kanyi TUSA (12) a rana.

4. Fitar TUSA, alama ce ta kyawon aikin kayan sarrafa abinci a ciki.

5. Duk Wanda baya TUSA akai-akai to yayi sauri yaga likita.

6. Shakar TUSA yana da muhimmanci ga lafiyar mu.

7. TUSA tana dauke da sinadrin HYDROGEN SULFIDE a cikinta.

8. TUSA mata tafi ta maza wari saboda yawan ciye-ciye da sukeyi.

9. Yawan taunar cingam da lemun kwalba nasa yin TUSA sosai.

10. Anfi yin TUSA a lokacin zafi.

11. Rike TUSA nasa kun burin ciki.

12. Kuyi TUSA a duk lokacin da bukatar hakan ya taso, domin ba ason rike TUSA.

Allah Ya bada ikon yin TUSA, Amin. 👏🏻👏🏻👏🏻

Ayi TUSA lafiya. 🥴👏🤣

Cikekken Namiji Shine Wanda Ko Bireziyya Ya Kalla Sai Yayi Jima'i
25/02/2022

Cikekken Namiji Shine Wanda Ko Bireziyya Ya Kalla Sai Yayi Jima'i

25/02/2022

Amarya Ko Uwar Gida 💪💪💪

Matsalar Ko Wace Jinya Insha Allah
25/02/2022

Matsalar Ko Wace Jinya Insha Allah

25/02/2022

Address

Sule Katagum Road Azare
Katagum
751101

Telephone

+2347038280838

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Na Dabo Islamic And Herbal Medicine posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Na Dabo Islamic And Herbal Medicine:

Share