20/08/2026
GUMURZUN FADA: Honey Badger (Baja) 🦡 vs Damisa 🐆 — Wanene Zai Yi Nasara?
📌
Wata gumurzu mai ban mamaki ta faru tsakanin Honey Badger (Baja) da Damisa a cikin daji! 🦡🐆🔥
Dukansu sun nuna ƙarfin hali da sauri, amma a ƙarshe… wanene ya fi ƙarfin? 😱
Kalli bidiyon har ƙarshe sannan ka faɗi ra’ayinka a comments. 👇
🔥