Kwankwasiyya Media Crew

Kwankwasiyya Media Crew Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Kwankwasiyya Media Crew, Political organisation, Kwankwasiyya House, Miller Road, Kano.

Kwankwasiyya Media Crew na godiya kwarai da gaske Allah ya maimaita maka kujerar ka tare majalisa.
08/09/2026

Kwankwasiyya Media Crew na godiya kwarai da gaske Allah ya maimaita maka kujerar ka tare majalisa.

07/09/2026

07/09/2026

Malam Tafasawee🤣🤣

07/09/2026

Kuyi mana tagging din Tafasawee

07/09/2026

"Ana cewa Bataiya aka bawa takara gaba daya hall din sai daya rude sabo da murna" - Hon. Mahmud Abdulkadir Kofa - cikin shirin da zai zo da misalin karfe 8:00 na dare akan

06/09/2026

Ashe ba mutum daya bane Makirin.🤦

06/09/2026

Jagora Rabiu Musa Kwankwaso a Masarautar Gumel domin yin Taaziyyar Mai Martaba Sarkin Gumel Alh. Dr. Ahmad Muhd Sani, Allah yaji kansa ya gafarta masa, Ameen

Dan takarar majalisar jiha na karamar hukumar Tudun Wada a jam'iyyar NDC Hon Abdullahi Iliyasu Yaryasa, ya ziyarci ofish...
05/09/2026

Dan takarar majalisar jiha na karamar hukumar Tudun Wada a jam'iyyar NDC Hon Abdullahi Iliyasu Yaryasa, ya ziyarci ofishin Kwankwasiyya Media Crew domin tattaunawa a shirin mu BABBAN ZAURE tare da Abbas Abbas Bashir

05/09/2026

Kash🤦

Kwankwasiyya Media Crew ta karbi bakuncin dan takarar majalisar jiha na karamar hukumar Warawa Hon Shehu Alhaji Abdulkad...
05/09/2026

Kwankwasiyya Media Crew ta karbi bakuncin dan takarar majalisar jiha na karamar hukumar Warawa Hon Shehu Alhaji Abdulkadir

Hon Shehu Alhaji ya tattauna a cikin shirin BABBAN ZAURE na Isa Zanna Isa wanda zaizo muku nan bada dadewa ba.

Address

Kwankwasiyya House, Miller Road
Kano
700254

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kwankwasiyya Media Crew posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share