ABBA TWO TIMES 2027

ABBA TWO TIMES 2027 Abba Second Term 2027

21/12/2025

ABBA TWO TIMES 2027

21/12/2025
21/12/2025

ABBA TWO TIMES 2027 ✔️✔️✔️

27/11/2025

ABBA TWO TIMES 2027 ✔️✔️✔️

13/11/2025

ABBA TWO TIMES 2027 ✔️✔️

Za’a sake sabunta hanyoyin birnin Kano…👇👇👇 1. Gyara tare da shimfiɗa kwalta a titin Independence Road (daga Airport Road...
06/11/2025

Za’a sake sabunta hanyoyin birnin Kano…👇👇👇

1. Gyara tare da shimfiɗa kwalta a titin Independence Road (daga Airport Road – Club Road Roundabout – Dakata Junction – Haɗejia Road).

2. Sake ginawa da shimfiɗa kwalta a Sokoto Road – Iyaka Road da ke haɗa zuwa State Road.

3. Gyara da shimfiɗa kwalta a Zaria Road daga Unguwa Uku Ƴan Awaki zuwa Eastern Bypass Road.

4. Gyara da shimfiɗa kwalta daga Mumbayya House zuwa Ƙofar Ruwa.

5. Gyara da shimfiɗa kwalta a hanyar Gama Roads Network (daga Cheɗiya – Gawuna zuwa Gama – Kwanar Takari).

6. Sake gina titin Sarkin Yaƙi Road.

7. Sake gina ta titin IGBO Road.

8. Gina sabuwar hanya daga Sabuwar Tasha (kan Gwarzo Road) zuwa Ring Road (Western Bypass).

9. Gina hanya mai “2-coats surface dressing” daga Rano zuwa Saji a ƙaramar hukumar Rano.

10. Kammala hanyar kilomita 5 mai layi biyu da sauran hanyoyin sadarwa a ƙaramar hukumar Gaya.

Jagora....🤍🤍🤍
06/11/2025

Jagora....🤍🤍🤍

On behalf of my family and associates, I wish to congratulate the Deputy Governor of Kano State, Comrade Aminu Abdussala...
06/11/2025

On behalf of my family and associates, I wish to congratulate the Deputy Governor of Kano State, Comrade Aminu Abdussalam Gwarzo, on his 65th birthday.

Comrade Abdussalam has been a strong and reliable character in governance, a trusted leader, and a loyal ally in politics.

I pray that Almighty Allah (SWT) grants him good health, long life, and the wisdom to continue contributing to the progress of our dear state and country. - RMK
Rabiu Musa Kwankwaso

Nasara Radio 98.5 F.M Kano 🚨An haifi Mataimakin Gwamna Aminu Abdussalam Gwarzo a ranar 6 ga Nuwamba, 1960, a Karamar Huk...
06/11/2025

Nasara Radio 98.5 F.M Kano
🚨An haifi Mataimakin Gwamna Aminu Abdussalam Gwarzo a ranar 6 ga Nuwamba, 1960, a Karamar Hukumar Gwarzo ta Jihar Kano.

Ya halarci Makarantar Firamare ta Gwarzo daga 1966 zuwa 1972, sannan kuma daga 1972 zuwa 1977 ya samu Difloma ta Ƙasa da Babbar Difloma ta Ƙasa daga Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Jihar Kano, sannan ya halarci Jami'ar Bayero, Kano daga 2007 zuwa 2008 don Digiri na Biyu a fannin Manufofin Jama'a da Gudanarwa.

Gwarzo ya fara aikinsa a matsayin malamin makaranta a shekarar 1977, ya zama hedimasta a shekarar 1981.

Ya zama jami'in tattara kudaden shiga bayan ya sami takardar shaidar difloma ta kasa a fannin banki da kudi da kuma babbar takardar shaidar difloma ta kasa a fannin aikin akanta a shekarar 1988.

Ya yi aiki na tsawon shekaru 6 sannan ya shiga siyasa ya zama shugaban karamar hukumar Gwarzo a shekarar 1996.

Gwarzo ya kasance Kwamishinan Harkokin Jiha, daga 2011 zuwa 2015 a ƙarƙashin Gwamna Rabiu Kwankwaso.

Ya kasance shugaban ƙaramar hukumar Gwarzo a 1996 kuma daga 1999 zuwa 2003 a ƙarƙashin jam'iyyar PDP yayin da Rabiu Kwankwaso ya kasance gwamnan jihar Kano.

Address

National Secretariat: Zoo Road Kano
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ABBA TWO TIMES 2027 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share