Nazifi bini sh*tu usman son annabi gatan zuciya

  • Home
  • Nazifi bini sh*tu usman son annabi gatan zuciya

Nazifi bini sh*tu usman son annabi gatan zuciya Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Nazifi bini sh*tu usman son annabi gatan zuciya, Library, Bachiraw ugg lk gmt, .

02/09/2021

Haba dan adam medaraja kada kayi wasa da damarda allah yabaka tatafi a abubuwa mararsa anfani kaji tsoron allah

Allah kaimana budi dan manzon allah
14/02/2020

Allah kaimana budi dan manzon allah

03/09/2019

MAFITA DAYACE ARAYUWA KADA KAI WASA DA DAMA INKA SAMETA KOYATAKE KAI ANFANI DAITA

03/01/2019
26/11/2018

AMFANIN ZOGALE GOMA SHA
TAKWAS (18) GA JIKIN DAN-ADAM daga JEI
==========================
Ana Bukatar Jama'a su yada wannan Post zuwaga Sauran Al'umma domin Qaruwa da Juna. Ta Hanyar Share.
1- Ana dafa ganyen zogale da zuma a
sha kamar shayi domin maganin Olsa (ulcer).
2- Ana shafa danyen ganyen zogale
akan goshi
domin maganin ciwon kai.
3- Ga wanda ya yanke ko ya sare ko
wani karfe ya ji masa ciwo, zai shafa danyen
ganyen zogale
inshaAllah jinin zai tsaya.
4- Ga mai fama da kuraje a jiki, ya
hada garin
zogale da man zaitun ya shafa.
5- Ana sanya garin zogale akan wani
rauni ko
gembo domin saurin warkewa.
6- Sanya garin zogale a cikin abinci
yana
maganin hawan-jini da kuma karama mutum
kuzari.
7- Ana dafa ganyen zogale tare da sa
kanwa 'yar
kadan domin maganin ciwon
shawara.
8- Ga mai fama da ciwon ido zai diga
ruwan
danyen zogale, haka ma mai fama da
ciwon
kunne.
9- Macen da ke shayarwa ta dafa furen zogale da
zuma dan karin nono.
10-Wanda ke fama da yawan fitsari
wato cutar
Diyabetis ya rinka shan furen zogale
da citta kamar shayi.
11-Idan aka tafasa furen zogale da
albasa aka
sha kamar shayi yana maganin
sanyi.
12-Haka ma cin danyen zogale yana maganin
tsutsar ciki ga yara.
13-Ana daka ganyen zogale da
'ya'yan baure a
sha da nono ko kunu yana maganin
ciwon hanta.
14-Ga mai fama da sanyin kashi ko
wani kumburi
zai soya 'ya'yan zogale a daka su
sannan a hada
da man kwakwa (man-ja) sai a shafa.
15-A daka zangarniyar zogale da 'ya'yan da ke
ciki tare da karanfani, citta, masoro
da kuma
kimba domin karin karfin da namiji
da sa masa
kuzari, haka kuma yana karawa mata nishadi.
16-A daka saiwar zogale da 'ya'yan
kankana a
sha da nono yana maganin tsakuwar
ciki
(Apendis).
17-Haka kuma idan mutum yana
fama da ciwon
Aids zogale kan radadinshi ta hanyar
shan ruwan
dafaffen zogale.
18-Haka kuma mai fama da Typhoid da malaria
da kuma ciwon basir ko shawara, zai
iya yawaita
shan ruwan dafaffen zogalen domin
samun sauki. Allaah Ya sakawa dan uwa da alkhairi.

Duk abunda zakai arayuwa kasa nutsuwa saboda ba mafita aharkar da ba nutsuwa
16/09/2018

Duk abunda zakai arayuwa kasa nutsuwa saboda ba mafita aharkar da ba nutsuwa

Ya ubangiji kasa ranar mutuwarmu tazama ranar far in ciki agaremu kasa ranar shigarmu kabari tazama Hutu agaremu kasa ra...
09/08/2018

Ya ubangiji kasa ranar mutuwarmu tazama ranar far in ciki agaremu kasa ranar shigarmu kabari tazama Hutu agaremu kasa ranar hisabi tazama ranar arziki agaremu

Address

Bachiraw Ugg Lk Gmt

KANO

Telephone

07030411043

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nazifi bini sh*tu usman son annabi gatan zuciya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

  • Want your organization to be the top-listed Government Service?

Share