10/04/2026
Ziyarar Ta'aziyya: Mai girma shugaban matasan jam'iyyar APC na Kano Hon Salisu Yahaya Hotoro tare da mataimakinsa Hon Musaddik Wada Waziri sun kai wa Hon A'A Zaura ziyarar Ta'aziyya na rashi da ya yi, a yau Jumu'a 10/4/2026. Hon Hon Ado Rogo SSA Research and Decumentation na cikin wanda s**a halarci ziyarar Ta'aziyyar
Rufai Ahmad Hassan Dangata
Office of The Kano State APC Youth Leader ✍️