Know Yourself

Inji Gomnan Kaduna.
07/09/2025

Inji Gomnan Kaduna.

05/09/2025

Munyi Barka Da Samunka Ya Rasulullahi🤩

Anya Kuwa Ace Wai A Kasar Nan Gomna Guda Amma Ba Abinda Zai Iya Wajen Samar Da Tsaro Ga Alummar Sa ?
05/09/2025

Anya Kuwa Ace Wai A Kasar Nan Gomna Guda Amma Ba Abinda Zai Iya Wajen Samar Da Tsaro Ga Alummar Sa ?

Sabon Tsarin Aiki Sojoji Ko Ina Kukaga Yan Bindiga Ku Halbe Koba Umarni Daga SamaMun Chanja Tsarin Aiki: Daga yanzu kark...
04/09/2025

Sabon Tsarin Aiki Sojoji Ko Ina Kukaga Yan Bindiga Ku Halbe Koba Umarni Daga Sama

Mun Chanja Tsarin Aiki: Daga yanzu karku sake jiran Umarni daga sama, duk inda aka kaiku aiki kuka ga ba daidai ba, ku saki WùUta kawai>>Shugaban Sojojin Najeriya, Christopher Musa

Shugaban sojojin yace bai son wani soja ya kara bashi uzurin cewa wai an yi abinda bai dace ba a kusa dashi ko kuma an kaiy Hhàriy a kusa dashi bai dauki mataki ba yace masa wai saboda ba’a bashi umarni bane, yace kada sojojin su sake jiran umarni.

Sannan ya gargadi kwamandojin sojojin da cewa duk wanda aka samu barakar aikata ba daidai ba a rundunarsa zai dandana kudarsa.

Pallavi💥
29/08/2025

Pallavi💥

Shugaban Kasa Kasani Fa A Rana Daya An Kashe Mana Sama Da Mutum 300 A Arewacin Kasar Nan.😭😭😭😭
28/08/2025

Shugaban Kasa Kasani Fa A Rana Daya An Kashe Mana Sama Da Mutum 300 A Arewacin Kasar Nan.😭😭😭😭

Mazza Gumbar Dutse💥
23/08/2025

Mazza Gumbar Dutse💥

Marigayi Sheikh Isah Waziri, Allah Yajikanka Ya Raya Bayanka Albarkar Annabi.
19/08/2025

Marigayi Sheikh Isah Waziri, Allah Yajikanka Ya Raya Bayanka Albarkar Annabi.

😫😫😫😫
18/08/2025

😫😫😫😫

Da saurayin na uku ya ga haka, ya san lalle shi ma bai tsira ba, sai ya yi wayo ya É—auki takobinsa, kafin É—am fashin ya ...
17/08/2025

Da saurayin na uku ya ga haka, ya san lalle shi ma bai tsira ba, sai ya yi wayo ya ɗauki takobinsa, kafin ɗam fashin ya ankara, saurayin ya ɗauke kansa. Ya kwashe kuɗin da ɗam fashin nan ya ƙwace daga hannunsu, ya k**a raƙumi ya haye, da takobin nan a saɓe a kafaɗarsa. Raƙumi ya miƙe tsaye. Ga shi bisa, bai san inda zai karkata akalar raƙumin ya bi ba. Ayari kuwa ya yi nisa, ga yunwa da ƙishirwa sai cinsa su ke yi. Ya mai da gaba gabas ya ce, ‘Ni Sufuyanu, yaya zan yi da kaina? Da ma na bari ya kashe ni na huta.’’ Sai ya tuna kuma ya ce, ‘‘Af, to, in ni ban san hanya ba, ai raƙumin nan. ya san gidansu, bari in bar shi ya kai ni can, kome ta tafasa ta ƙone.’’ Sai ya sakam ma raƙumi akala ya buge shi. Raƙumi ya zabura sakataf, sakataf, sakataf, bai zame. ba sai 'yar unguwar nan da ɗam fashin ya fito.

Jarma Mai Nasara Tarauni Na Godiya!
15/08/2025

Jarma Mai Nasara Tarauni Na Godiya!

Address

Kano
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Know Yourself posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Know Yourself:

Share