Engr. Sagir Koki Go Again 2027

Engr. Sagir Koki Go Again 2027 Wannan group an kirkire shi ne domin tallafa, manufa, ayyuka da bayan Dan Majalisa mai wakiltar KMC.

Alheri ya Sauka a Kano Municipal, Engr. Koki Sagir Allah ya maimaita. 🙏❤️
14/05/2026

Alheri ya Sauka a Kano Municipal, Engr. Koki Sagir Allah ya maimaita. 🙏❤️

14/05/2026

Kano Municipal da Alheri Engr. Koki Sagir 🙏❣️

Alhamdulillah Engr Koki Sagir KMC 2027
05/05/2026

Alhamdulillah Engr Koki Sagir KMC 2027

Abba Bichi 2027 babu Hamayya.
04/05/2026

Abba Bichi 2027 babu Hamayya.

Dala Congratulations 🎉👏
04/05/2026

Dala Congratulations 🎉👏

Alhamdulillah, Engr. Sagir Koki Allah ya bamu nasara
04/05/2026

Alhamdulillah, Engr. Sagir Koki Allah ya bamu nasara

ZIYARAR UWAR GIDAN SHUGABAN ƘASA ZUWA KANOA Safiyar Yau Alhamis, Mai Girma Zaɓaɓɓen Dan Majalisar Tarayya Mai Wakiltar ƙ...
23/04/2026

ZIYARAR UWAR GIDAN SHUGABAN ƘASA ZUWA KANO

A Safiyar Yau Alhamis, Mai Girma Zaɓaɓɓen Dan Majalisar Tarayya Mai Wakiltar ƙaramar Hukumar Birni, Hon. Engr. Koki Sagir, Tare Da Sauran Takwarorinsa Abokan Aikinsa Na Majalisar Tarayya, Sun Tarbi Matar Shugaban Ƙasa, Sen Oluremi Bola Ahmed Tinubu, A Filin Jirgin Sama Na Jahar Kano, Inda Sukayi Mata Rakiya Zuwa Fadar Gwamnatin Kano Domin Gabatar Da Muhimmin Aiki.

Ziyarar Uwar Gidan Shugaban Ƙasar Ta Zo Ne A Wani Muhimmin Lokaci, Domin ƙaddamar Da Wani Shiri Na Bunƙasa Sana’o’i, Fasaha Da ƙirƙire-ƙirƙire A Yankin Arewa Maso Yamma.

Wannan Shiri Na Da Matuƙar Muhimmanci Ga Jama'ar Arewa Maso Yamma, Wajen Haɓaka Tattalin Arziki, Musamman Ga Matasa Da Masu ƙananan Sana’o’i, Tare Da ƙarfafa Gwiwar Kirkire-Kirkire Da Dogaro Da Kai A Cikin Al’umma.

SAGIR KOKI MEDIA TEAM

Ya Allah Muna rokon ka Aminche mana Engr. Koki Sagir ya  maimaita a 2027. 🙏🙏
04/04/2026

Ya Allah Muna rokon ka Aminche mana Engr. Koki Sagir ya maimaita a 2027. 🙏🙏

KANO MUNICIPAL FIRST Ana Ci Gaba Da Aikin Gina Cibiyar Koyar Da Sana’o’i (Entrepreneurship Center) Domin Horas Da Matasa...
20/02/2026

KANO MUNICIPAL FIRST

Ana Ci Gaba Da Aikin Gina Cibiyar Koyar Da Sana’o’i (Entrepreneurship Center) Domin Horas Da Matasan Ƙaramar Hukumar Birni, Maza Da Mata Sana'oi Daban-Daban. A Halin Yanzu, Aikin Ya Kai Matakin Rufi.

Wannan Muhimmin Aiki Na Gudana Ne Karkashin Jagorancin Mai Girma Zaɓaɓɓen Ɗan Majalisar Tarayya, Engr. Koki Sagir, Wanda Akeyi Harabar Makarantar Maryam Aloma Da Ke A Mazabar Kankarofi.

Samar Da Wannan Cibiya Zai Bai Wa Matasa Damar Koyon Sana’o’i Na Zamani Da Na Gargajiya Domin Dogaro Da Kai, Tare Da Rage Zaman Banza A Kano Municipal.

SAGIR KOKI MEDIA TEAM

ALKHAIRI ZAI SAUKA A KANO MUNICIPAL 💃💃Ana Nan Ana Cigaba Da Aikin Hada Sababbin Babura Wanda  Mai Girma Ɗan Majalisar Ta...
09/02/2026

ALKHAIRI ZAI SAUKA A KANO MUNICIPAL 💃💃

Ana Nan Ana Cigaba Da Aikin Hada Sababbin Babura Wanda Mai Girma Ɗan Majalisar Tarayya, Engr. Koki Sagir, Ya Tanada Domin Sanya Matasa Yan Gwagwarmaya Na Karamar Hukumar Birni Cikin Alheri, Inda Zai Gwangwaje Su, Da Wannan Sababbin Babura Na Hawa Domin Sauƙaƙa Musu Wajen Gudanar Da Al'amuran Su, Na Yau Da Kullum.

Wannan Shiri Na Nuni Da ƙudurin Sagir Koki Na Tallafa Wa Matasa, Da ƙarfafa Gwiwa Wajen Dogaro Da Kai, Da Kuma Bunƙasa Rayuwar Al’umma.

Sagir Koki, Again And Again 🔥🔥🔥

Enr. Engr. Sagir Koki Go Again 2027
SAGIR KOKI MEDIA TEAM

Address

Koki Quarters, Dantata Street
Kano
234

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Engr. Sagir Koki Go Again 2027 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share