7 Points Agender Youths Movement Kano State

7 Points Agender Youths Movement Kano State Political Organization

" Domin an samu sauyi daga siyasar rowa zuwa siyasar wadata, daga siyasar bauta zuwa siyasar 'yanci ga kuma tarin ayyuka...
31/03/2026

" Domin an samu sauyi daga siyasar rowa zuwa siyasar wadata, daga siyasar bauta zuwa siyasar 'yanci ga kuma tarin ayyukan alkhairi na raya kasa da walwalar al'umma.

Batun 'yan gwagwarmaya babu kamarsa a yanzu da kuma can baya.
" Nuradden Yahaya Fagge.

Hon Muhammad Bello - MB Shehu
Sponsored.

MATASA DAGA MAZABU UKU A FAGGE SUN BARRANTA KANSU GA SIYASAR BANGARANCI TARE DA TABA MUHIBBAR MANYAN MUTANE DA WASU MARA...
31/03/2026

MATASA DAGA MAZABU UKU A FAGGE SUN BARRANTA KANSU GA SIYASAR BANGARANCI TARE DA TABA MUHIBBAR MANYAN MUTANE DA WASU MARASA TARBIYYA SUKAI...

A yammacin yau lahadi (29/03/2026) matasa daga mazabun Kwachiri, Rijiyar Lemo da Yammata Gabas, sun yi gagarumin taro domin barranta kansu da taron da waɗansu marasa tarbiyya su kai kwana biyu baya, wanda ke alaƙanta su da siyasar bangaranci tare da cin zarafi da wani da ake kira Isyaku Mai Fenti yayi ga Shehun Malami Farfesa Umar Sani Fagge.

Matasan da sukai taron a yau sun yi Allah wadai da wannan rashin tarbiyya tare da yin kira ga jami'an tsaro akan su tabbatar wancan mutum da yayi cin mutunci ya girbi abinda ya shuka, saboda abinda yayi ka iya zama barazana ga zaman lafiya ko kuma haddasa rikici a tsakanin al'umma.

A ƙarshe matasan sun jaddada goyon bayansu ga wakilin al'ummar ƙaramar hukumar Fagge a zauren majalisar ƙasa, Hon. (Barr.) Muhammad Bello Shehu ɗan majalisar dokokin jihar Kano mai wakiltar Fagge Hon. Muhammad Muhammad Tukur da shugaban ƙaramar hukumar Fagge Hon. Salisu Masu tare da bayyana cewa ƙaramar hukumar Fagge guda ɗaya ce.

Muna addu'a Allah Ubangiji ya cigaba da ciyar da wannan ƙaramar hukuma gaba, kana yayi riƙo da hannun shugabanninta, ya kuma bamu zaman lafiya da arziƙi mai ɗorewa, ameen.


29/03/2026

31/03/2026

Gamu a Apc ko gezau 😊✌️

Karimin Gwamna Kenan.Gwamna H.E Abba Kabir Yusuf
31/03/2026

Karimin Gwamna Kenan.

Gwamna H.E Abba Kabir Yusuf

In order to ensure safe road crossing for Governor’s College students and Northwest University Temporary Site Students, ...
31/03/2026

In order to ensure safe road crossing for Governor’s College students and Northwest University Temporary Site Students, Gov. Abba Kabir Yusuf is constructing a pedestrian bridge near the Schools.

This is among the 13 pedestrian bridges currently under construction at strategic locations along Kano Road.

The Executive Governor of Kano State, His Excellency Gov. Abba Kabir Yusuf witnessed the official decamping of 8 Kano Ho...
31/03/2026

The Executive Governor of Kano State, His Excellency Gov. Abba Kabir Yusuf witnessed the official decamping of 8 Kano House of Representatives Lawmakers from NNPP to APC. Today, Tuesday, 31/3/2026.

Pele And Maradona.
31/03/2026

Pele And Maradona.

Sabon fasalin "Day Science College Kano," Kano State.
26/03/2026

Sabon fasalin "Day Science College Kano," Kano State.

Sponsored." Ina mika sakon barka da Sallah ga Hon. Abbas Kalarawi SSA - Ibrahim Khamis 'Yan Mata Gabas.
26/03/2026

Sponsored.

" Ina mika sakon barka da Sallah ga Hon. Abbas Kalarawi SSA - Ibrahim Khamis 'Yan Mata Gabas.

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when 7 Points Agender Youths Movement Kano State posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share