Idris Namadi Media Team

Idris Namadi Media Team Kwankwasiyya Supporters
Political Lover's

06/11/2025
Murucin da ake Jira ya fito, to fa ya fito din a gobe Alhamis idan Allah Ya kaimu da karfe biyar na yamma Mai Girma Jago...
05/11/2025

Murucin da ake Jira ya fito, to fa ya fito din a gobe Alhamis idan Allah Ya kaimu da karfe biyar na yamma Mai Girma Jagora Hon. Ibrahim Ali Namadi Dala yana farin cikin gayyatar kowa da kowa zuwa gagarumin taron daya shirya yi a sabon office dinsa dake kan titin Dan tata zuwa kofar ruwa dake cikin birinin Kano.

Muna fatan Allah Ya bawa kowa da kowa ikon halatta da fatan Kuma Allah Yasa mu yi taron lafiya mu tashi lafiya.

Rubutawa: Jameelu Ɗan Mudi Yakubu

Daga nan dandalinmu na Idris Namadi Media Team karkashin jagoranci me gidanmu Idris Yakubu Isyaku

Alhamdulillahi Muna Taya babban yayanmu Alh Wali Jarma (Sarkin yakin Namadi) murnar siyan waya Hot 12 pro da ya sake yi ...
04/11/2025

Alhamdulillahi Muna Taya babban yayanmu Alh Wali Jarma (Sarkin yakin Namadi) murnar siyan waya Hot 12 pro da ya sake yi jiya da murnar dawo online, sakamakon ibtila'in kwace masa wayarsa da akeyi kwànakin baya.

Daga nan dandalin Idris Namadi Media Team

Sako daga Alh Wali Jarma (Sarkin yakin Namadi) Kai Namadi Dala namijin Zaki ba a tare ma hanya kogon kura sa Maza gudu.A...
02/11/2025

Sako daga Alh Wali Jarma (Sarkin yakin Namadi) Kai Namadi Dala namijin Zaki ba a tare ma hanya kogon kura sa Maza gudu.

Allah Ya tayama sai kaje majalisar tarayya da karfin ikon Allah.

02/11/2025

Barka da hutun karshen mako jagora Hon. Ibrahim Ali Namadi Dala

Daga nan dandalin Idris Namadi Media Team

✍🏻 Jameelu Ɗan Mudi Yakubu

Alh Wali Jarma Sarkin Yakin Namadi!
28/10/2025

Alh Wali Jarma Sarkin Yakin Namadi!

Har gobe Dala sai kosashe Hon. Ibrahim Ali Namadi Dala sukari baka yi farin banza!Idris Namadi Media Team
28/10/2025

Har gobe Dala sai kosashe Hon. Ibrahim Ali Namadi Dala sukari baka yi farin banza!

Idris Namadi Media Team

Alh Wali Jarma Sarkin yakin Hon. Ibrahim Ali Namadi Dala yana kara miko sakon godiya ga wadanda suke kiransa a waya suke...
28/10/2025

Alh Wali Jarma Sarkin yakin Hon. Ibrahim Ali Namadi Dala yana kara miko sakon godiya ga wadanda suke kiransa a waya suke jajanta masa sakamakon Ibtila'in daya faru dashi na kwance masa wayarsa da akayi a ranar juma'a, godiya ta musamman ga jagora Hon Ibrahim Namadi Dala da daukacin masoyansa baki daya, Allah Ya saka da alkairi Allah Ya bar zumunci da kaunar juna.

Daga nan dandalin Idris Namadi Media Team

25/10/2025

Masoya da abokan arxikin Alh Wali Jarma Sarkin yakin Hon. Ibrahim Ali Namadi Dala yana mika sakon godiya sosai wanda suka jajanta masa da wanda suka kira shi a waya da wanda sukai posting bisa ibtila'in daya faru dashi na kwacen wayar da barayi sukayi masa jiya.

24/10/2025

Hankalin masoyan Alh Wali Jarma ya tashi sakamakon ibtila'in daya faru dashi a yau juma'a wasu bata gari masu kwacen waya su kai masa Qawanya su 8 suka kwace masa babbar wayar shi.

Daga nan dandain Idris Namadi Media Team Muna fatan Allah Ya mayar masa da mafi alkairinta.

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Idris Namadi Media Team posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share