Go Again AKY

Go Again AKY Official page of Go Again Abban Kanawa campaign 2027

Gov. Abba K Yusuf has approved 3.1 billion naira for the Construction and renovation of structures for the immediate tak...
28/11/2025

Gov. Abba K Yusuf has approved 3.1 billion naira for the Construction and renovation of structures for the immediate take off of a Polytechnic at Gaya Town, Gaya Local Government.

Gov. Abba K Yusuf has approved 5.5 billion for Gaya 5km road and other roads in the Local Government
28/11/2025

Gov. Abba K Yusuf has approved 5.5 billion for Gaya 5km road and other roads in the Local Government

Gwamnan jihar Kano Engr Abba Kabir Yusuf, ya bada umarnin ɗaukar ma'aikatan wucin gadi na BESDA waɗanda s**a yi nasarar ...
11/07/2025

Gwamnan jihar Kano Engr Abba Kabir Yusuf, ya bada umarnin ɗaukar ma'aikatan wucin gadi na BESDA waɗanda s**a yi nasarar cin jarabawar da aka yi musu su 3814 takardar aiki ta permanent and pensionable, sauran 501 da ba su yi nasara ba, su ma ya bada umarnin a ɗauke su aikin kai tsaye.

Kano muna da gwamna.

Yanzu Kano an daina asarar Diesel, magana ake ta Solar Streetlights.
23/06/2025

Yanzu Kano an daina asarar Diesel, magana ake ta Solar Streetlights.


Shugaban ƙaramar hukumar Gaya Hon. Mahmoud Gaya Tajo Sani ya naɗa masu taimaka masa guda tamanin da biyar (85) wanda s**...
21/06/2025

Shugaban ƙaramar hukumar Gaya Hon. Mahmoud Gaya Tajo Sani ya naɗa masu taimaka masa guda tamanin da biyar (85) wanda s**a haɗa da SSA's SA's PA's da kuma SR's

A HUKUMANCE!!!

GA SUNAYEN WAƊANDA S**A RABAUTA DA SSAs DA SAs Da PAs DA SRs A KARON FARKO

• SSAs

1. Alhaji Muntari Garba SSA Religious
2. Hon. Sani Abdu Kademi SSA Scholarship
3. Hon. Sule Nuhu Congo SSA Marshalls
4. Zahraddin Abdu (Gobe ta Allah ce) SSA Land Matters
5. Hon. Habu Muhd Kademi SSA Business Development
6. Hon. Salisu Adamu Fan'idau SSA Youth Engagement
7. Hon. Aminu Yahya Gungara SSA Community Development
8. Hon. Nura Abdulhamid Gamarya SSA Empowerment
9. Hon. Mahrazu Ado Aminu Kademi SSA Trades Union
10. Nuhu Garba SSA Academic Matters
11. Shamsu Idris Admin SSA Monitoring
12. Shehu Na'Allah SSA Works
13. Hon. Amiru Balan SSA Political Mobilization
14. Hon. Nura Marafa SSA Agriculture
15. Alhaji Ado Sule SSA Legislative Matters
16. Iliyasu Magaji Bili SSA Special Duties
17. Rukayya Ahmad (Ummi) SSA Women Empowerment
18. Ahmad Abubakar Ahijjo SSA Community Participation

• SAs

19. Malam Ado Revenue SA Revenue
20. Malam Ali Na'ange Kademi SA Inter-Party Relation
21. Hon. Umar Aliyu Yan Audu SA Public Enlightenment
22. Naziru Uba SA Business Development
23. Malam Ashiru Nagoma SA Gaya Inter State Community
24. Naziru Hamisu Matsawar SA WESH/Sanitation
25. Majali Kura SA Marshalls
26. Hon. Junaidu Ali Kademi SA to the LG Secretary Office
27. Comrd. Mustapha Mukhtar Dangishiri SA Students Matters
28. Hafizu Garba Idris SA to the Rt. Hon. Speaker's Office
29. Alh. Sa'idu Ammani SA Mobilization
30. Naziru Hussain Gamarya SA Information
31. Hon. Abba Alkassim Butcher SA Medical
32. Mustapha Idris SA to the Vice Chairman Office
33. Misbahu Nadada SA Education
34. Babale Ahmad Najeriya SA Abatoir
35. Zaharadden Ubale SA Online/Digital Businesses
36. Baba Ganiyu SA on Security Matters
37. Alhaji Yusuf Madaki SA Gaya Indigen Pension Matters
38. Shamsu Yusuf Saleh SA NGOs
39. Naziru Shuaibu SA Legislative Matters
40. Abubakar Ahmad SA Special Duties
41. Kabiru Yusuf (Kwalewa) SA Associations
42. Ambo Gaya Disable
43. Abdulmuɗallib (Dallin) SA Small Scale Enterprises
44. M.D. Abdul Gaya Media/Publicity
45. Muhammad Lawan Gwaska SA Medical Outreach
46. Shamsu Isyaku Photos SA Photography
47. Hon. Ladidi Senior Immunizations
48. Tukuro Sulaiman Ishifawa SA Youth Empowerment
49. Abba Sunday SA Personnel/Treasury
50. Abba Wudilawa SA Mobilization II
51. Salisu Agundawa SA Party Engagement

• PAs

52. Abdurrashid Aminu Ɗanƙasa PA Domestics
53. Hussaini Jinjiri Kademi PA to the LG Secretary Office
54. Hon. Abba Dunguza PA to the Vice Chairman Office
55. Hamisu Shu'aibu Kazurawa PA to the Rt. Hon. Speaker's Office
56. Alhaji Hassan Musa PA Political Engagement
57. Salisu Dandabi PA PRS Department
58. Yahaya Adamu Kala PA Mobilization
59. Kamal Sabo (OX) PA Medicals
60. Kabiru Lambe PA Marshalls
61. Sh*tu Maishayi PA Corporate Security
62. Auwalu Danficika PA Youth Engagement
63. Hafsat Bello PA Women Empowerment
64. Hassana Aminu PA Women Affairs
65. Muhibba Goje PA Women Mobilisation
66. Rukayya Yusuf PA Party Engagement
67. Tabawa 'Yan Audu PA Women Marshalls

SRs

68. Yusuf Muhammad Makama SR I Office of the Chairman
69. Umar Shehu Kademi SR II Office of the Chairman
70. Abdul'aziz Ahmad Isah Legislative Council
71. Aliyu Shehu Aliyu SR Works I
72. Comrd. Zaharadden Jamilu SR II Works
73. Sagiru Idris Gamoji SR Community
74. Muhammad Sani Ismail SR Special Duties I
75. Abdurrashid Aminu SR Medical
76. Babangida Hamisu Bangis SR Political Affairs I
77. Rabiu M. Nasir SR PRS Department
78. Abdurrashid Nasir Yunusa (King Abdull) SR WESH/Sanitation
79. Danlami Wanzan Kera SR Political Affairs II
80. Sarki Mai Yamma SR Special Duties II
81. Dayyabu Adamu Dumawa SR Education
82. Yahaya Obey SR Digital Media
83. Ambil SR Youth Mobilization
84. Ali Alhassan Abdullahi SR Trades Union
85. Saifullahi Abubakar Aliyu SR Land Affairs

Daga shafin Nazifi Sabiu Kalahaddi Speaker Gaya LG
21st June, 2025

20/06/2025

Yanzu-yanzu:

Gwamnan jihar Kano HE Engr Abba Kabir Yusuf ya kai ziyarar jajantawa 'yan kasuwar waya ta Farm Centre wadda gobara ta lalata shaguna masu yawa da kuma duba yiwuwar fara aikin wuraren da gobarar ta lalata.

Labari: Gwamnatin jihar Kano ƙarƙashin jogancin Gwamna HE Engr Abba Kabir Yusuf ta fara shirye-shiryen tantance ma'aikat...
19/06/2025

Labari:

Gwamnatin jihar Kano ƙarƙashin jogancin Gwamna HE Engr Abba Kabir Yusuf ta fara shirye-shiryen tantance ma'aikatan wucin gadi na BESDA domin ɗaukar su aiki na dindindin.

Gwamnan Kano Engr Abba Kabir Yusuf ya shafe kusan awanni takwas daga filin tashi da saukar jirage na Mallam Aminu Kano z...
19/06/2025

Gwamnan Kano Engr Abba Kabir Yusuf ya shafe kusan awanni takwas daga filin tashi da saukar jirage na Mallam Aminu Kano zuwa gidan gwamnati, sakamakon dandazon al'ummar da su ka fito domin tarɓar sa.

Irin wannan soyayya kuɗi da mulki ba sa siyan ta, sai tsantsar kyautatawa da sauke nauyin al'umma wanda su ne Abba ya sanya a gaba.

Kano Masoya Abba

Cikin Hotuna:Yadda dubun dubatar al'ummar jihar Kano masoya gwamna Engr Abba Kabir Yusuf su ka tarɓe shi daga filin tash...
18/06/2025

Cikin Hotuna:

Yadda dubun dubatar al'ummar jihar Kano masoya gwamna Engr Abba Kabir Yusuf su ka tarɓe shi daga filin tashi da saukar jirage na Mallam Aminu Kano bayan dawowarsa daga ƙasa mai tsarki.

Wannan na nuna yadda al'ummar jihar Kano su ka gamsu da salon mulkin gwamna Engr Abba Kabir Yusuf, kuma su ke fatan ya ci gaba da jan ragamar jihar Kano har zuwa 2031.

Address

Kano
700001

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Go Again AKY posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share