24/05/2026
ABUBUWAN DA YARA DA MANYA ZASUI KEWAR SARKIN DAWA MAMIYO NA TOFA DASU. GA KADAN.
1 YARA.
tabbas Yara sun rasa abokin wasa Mai fara'a da SA dariya cikin girmamawa.
2 Yara
Yara sun rasa abokin Mai nunida kyakkaywa dakuma hani ga mummuna cikin salon so da kauna.
3 manya
tabbas kokai waye kasan inkai yunkurin tada tarzoma to zai tsaidakai Kuma yaima nasiha cikin salon dazaka fashimta.
4 manya da yara
hakika manyan da Yara munyi rashin jagora Mai gida Mai nuni da azauna lafiya akoda yaushe.
5 Gaba dayan LOCAL government Babu batun son ZUCIYA Amman DUK inda kaji lbrn sarkin dawan Tofa local government malm jibrin mamiyo kasan bashida son yashin hankali bamaison janyo Rigima bane.
6 tabbas sarki Mutumne Mai sadaukarwa da bawa kowa girmansa.
kodako bakwa a inuwa Daya dashi baya bari a zalunceka.
7 Mutum Mai kira ga bautar Allah.
komai sarki keyin in lokacin sallah yayi yakan tsaya domin yaje yasami jam'in sallah.
Nagartarsa bakamar ta ya siyasa bace ngarta e wacce kowa yasani. sbd haline bawai iyaka rubutun bane.
Ya Allah Dan sunayenka Dan annabi Muhammad sallallahu alaishi wasallam ya Allah Dan wadannan dabi'u na sarki kyawawa ya Allah kakai rahma gareshi.