Bahaushe

Bahaushe Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Bahaushe, Library, Emir's palace Road Kano, Kano.

08/12/2025

WA BAHAUSHE YAKE KIRA DA AFIRUWA?

Shin Wai ya Bahaushe yake kiran wannan abu?
10/11/2024

Shin Wai ya Bahaushe yake kiran wannan abu?

09/06/2024

Masu Neman link na Blum ga wani
t.me/BlumCryptoBot/app?startapp=ref_JsW5hCPyiS

Sabo fil a leda yau aka fara shi maza ka fara kafin a yi maka nisa.https://t.me/firecoin_app_bot/app?startapp=r_66495015...
03/06/2024

Sabo fil a leda yau aka fara shi maza ka fara kafin a yi maka nisa.
https://t.me/firecoin_app_bot/app?startapp=r_6649501500
Join me in mining Firecoin and get 4000 free coins! 🔥

At the beginning of time, you could stare at Nothing. Now you stare at light shining brightly coming from Fire.

Yanda ake tara points na Gleam Aqua~Protocol Mining.Wayanda basu fara ba, ga link a kasa 👇https://t.me/Gleam_AquaProtoco...
03/06/2024

Yanda ake tara points na Gleam Aqua~Protocol Mining.

Wayanda basu fara ba, ga link a kasa 👇

https://t.me/Gleam_AquaProtocol_Bot/app?startapp=cmM9YmJiY2VmYzk
Kuyi duba ga nambobi dake jikin hoton dake kasa, daga 1️⃣ zuwa 4️⃣.

1️⃣ Wajen farming ne, ana claiming na 45,000 points da akayi farming duk bayan takwas (8). Farko ana taba farming, sai lokachin ya fara tafiya tareda tara points, baya awa takwas sai ayi claiming, sannan a kara taba farming.

2️⃣ Quests wajene da akeyin tasks domin samun kyautar points. Idan mutum yayi tasks din gurin gaba daya zai iya samun 1.5M points. Ana connecting wallet (Telegram wallet, Tonkeeper wallet, ko kuma duk wallet din da take supporting TON blockchain) anan gurin. Ba dole bane bada 0.3 TON ko 2 TON dake gurin, ra'ayine kawai idan mutum yana dashi.

3️⃣ A Frens ne referral link yake, sanann ananne mutum zaiga referrals dinsa, sannan agurinne zaiga points daya samu daga referrals dinsa. Dole mutum yayi claiming na points daya samu na referrals dinsa domin a hade masa da points daya tara.

4️⃣ Wannan ba points ake samu ba, Gleam suke bayarwa har zuwa 100. Akwai tasks agurin har guda biyu, duk task daya ana bada 50 Gleam.

Zaka fara yanzu ko sai ta kusa fashewa?
22/05/2024

Zaka fara yanzu ko sai ta kusa fashewa?

21/05/2024

DAGA
Mansur Sani Inuwa

SABON TELEGRAM MINING NA CEX.IO EXCHANGER.

Shi wannan mining ya bambamta da sauran Telegram minings.

Ga yanda akeyinshi:

📌Kuyi clicking akan wannan link din zai kaiku Telegram bot page na CEX.IO
https://t.me/cexio_tap_bot?start=1716285067577932

📌Ku saka email address dinku.

📌Akwai button na tap, idan ka tabashi sai kayi tapping akan coin din sau goma a tsakanin minti daya. Idan ka taba sau goma kafin minti daya to sai ka jira minti daya ta cika zasu kara ba baka damar tabawa sau goma again continuously.

📌Akwai button na tasks inda ananne zakuyi tasks a baku points kamar registering da exchanger din su (wajen bude exchanger kuyi amfani da email din da kasa a yayi fara mining din), inviting friends da sauransu.

📌Akwai button na farming inda anan zakayi farming irin na Blum. Amma shi duk bayan 4hrs ake farming dinsu.

https://t.me/cexio_tap_bot?start=1716285067577932
Zan cigaba da kawo muku update kudai ku kasance dani a group da page
Allah yasa mu amfana.

Mansur Sani Inuwa

Ka daure ka fara, kar sai ta fashe ka ce na baka giveaway.
19/05/2024

Ka daure ka fara, kar sai ta fashe ka ce na baka giveaway.

Zaku yi Mining ko zaku ci gaba da kallon mu muna kwashewa?
17/05/2024

Zaku yi Mining ko zaku ci gaba da kallon mu muna kwashewa?

Address

Emir's Palace Road Kano
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bahaushe posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Bahaushe:

Share

Category