Salanta Online

Salanta Online Domin Samar da labarai Masu inganci a Fannin Siyasa,Al'amuran Yau da kullum da harkar wasanni

Fadi Kalma Daya Tak akan Jagoran Kwankwasiyya.Sen. Rabiu Musa Kwankwaso
03/06/2026

Fadi Kalma Daya Tak akan Jagoran Kwankwasiyya.
Sen. Rabiu Musa Kwankwaso

"Muna kira ga Yan Media duk Malamin da yasoki tsarin da kukeyi ko akidarku a Siyasance kuma karku saurara masa kuyi masa...
02/06/2026

"Muna kira ga Yan Media duk Malamin da yasoki tsarin da kukeyi ko akidarku a Siyasance kuma karku saurara masa kuyi masa Martani dai dai da yadda yayi karya suke suna da manufa."

02/06/2026

Sakon Shardaddeen Bature ga magoya bayan Kwankwaso da Obi

Kwankwaso ya bata rawarsa da tsalle, Peter Obin da ya dauko harshi sai sunyi faduwar bakar tasa, haka kuma sun shafawa C...
02/06/2026

Kwankwaso ya bata rawarsa da tsalle, Peter Obin da ya dauko harshi sai sunyi faduwar bakar tasa, haka kuma sun shafawa Comrade kashin kaji ba zaiyi nasarar zama gwamna ba da izinin Allah.

"Bana tare da Mairigar Fata a batun komawarsa Jam'iyyar NDC, ina nan daram tare da Mai Girma Gwamna Abba Kabir Yusuf a J...
02/06/2026

"Bana tare da Mairigar Fata a batun komawarsa Jam'iyyar NDC, ina nan daram tare da Mai Girma Gwamna Abba Kabir Yusuf a Jam'iyyar APC."
Hakan na kunshe ne cikin wani saƙon karta-kwana da Sani Naira ya aikowa tashar Salanta Online a safiyar yau Talata, 2 ga Yuni, 2026, inda ya bayyana matsayarsa kan sauyin sheƙar siyasar da ake ta ce-ce-ku-ce a kai.

02/06/2026

Alhajiji Nagoda yazo da Zazzaga akan Dantakarar Gwamna na Jam'iyyar NDC

Da gaske ne maganar cewa Peter Obi ya nemi a yiwa yan Arewa Register kafin su zauna a Anambra, ba iya Bulama bukarti ba,...
02/06/2026

Da gaske ne maganar cewa Peter Obi ya nemi a yiwa yan Arewa Register kafin su zauna a Anambra, ba iya Bulama bukarti ba, Kungiyar ACAC ma takai kara wajen Sarki Sunusi Lamido II, da director DSS, daga baya ne Rochas yayi.

"Ku zagi Kwankwaso mu zagi Sardauna, kuyi shiru mu yi shiru ,kuyi Siyasa mu yi siyasa bama tsoran kowa."
02/06/2026

"Ku zagi Kwankwaso mu zagi Sardauna, kuyi shiru mu yi shiru ,kuyi Siyasa mu yi siyasa bama tsoran kowa."

Sakataren Kwamatin Amintattu na gidan siyasar ɗan Majalisar Jiha, Abdulmajid Isah Umar Mairigarfata, ya bayyana cewa zai...
01/06/2026

Sakataren Kwamatin Amintattu na gidan siyasar ɗan Majalisar Jiha, Abdulmajid Isah Umar Mairigarfata, ya bayyana cewa zai ci gaba da zama a Jam'iyyar All Progressives Congress domin bai wa Mai Girma Gwamna cikakken goyon baya dari bisa dari.
Kamar yadda ya aike wa Salanta Online a cikin wani saƙon karta-kwana, ya jaddada aniyarsa ta ci gaba da mara wa gwamnatin jihar baya tare da yin aiki domin cigaban jam'iyyar da nasarar manufofinta.

"A tarishin Karamar Hukumar Doguwa Ba'ataba Mai Fidda Al'ummar Sa Kunya Ba Kamar Mai Girma MD KHEDCO Engr Ado Ibrahim Um...
01/06/2026

"A tarishin Karamar Hukumar Doguwa Ba'ataba Mai Fidda Al'ummar Sa Kunya Ba Kamar Mai Girma MD KHEDCO Engr Ado Ibrahim Umar Doguwa."

Address

Lagos

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Salanta Online posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share