kwankwasiyya Gidan Daraja

kwankwasiyya Gidan Daraja Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from kwankwasiyya Gidan Daraja, Political organisation, Dawanau, Kano.

08/01/2026
Saikun Jiraa✌️✌️
16/08/2025

Saikun Jiraa✌️✌️

HIS HIGHNESS DR. KHALIFA MUHAMMAD SANUSI II, EMIR OF KANO, DELIVERS POWERFUL REMARKS AT THE GRAND CHALLENGES NIGERIA LAU...
18/11/2024

HIS HIGHNESS DR. KHALIFA MUHAMMAD SANUSI II, EMIR OF KANO, DELIVERS POWERFUL REMARKS AT THE GRAND CHALLENGES NIGERIA LAUNCH

📅 Date: 18th November 2024
📍 Venue: Presidential Villa, Abuja

In a landmark event held at the heart of the nation's capital, His Highness Dr. Khalifa Muhammad Sanusi II, the distinguished Emir of Kano, took center stage at the grand launch of the Grand Challenges Nigeria initiative.

With a commanding presence and eloquence, His Highness delivered a stirring speech that captivated the audience, emphasizing the urgent need for innovation and collaborative action to tackle Nigeria’s most critical health and development issues.

“Nigeria must harness its boundless talent and resources to drive solutions that not only benefit our nation but set a global benchmark for excellence,” he declared, leaving an indelible mark on all present.

The event, which attracted key figures from government, industry, and international organizations, symbolized a bold step towards a brighter, more sustainable future for Nigeria. His Highness’s words served as both a challenge and a beacon of hope, inspiring collective action.

This is more than an initiative—it’s a revolution in innovation!

Stay tuned as Nigeria embarks on this transformative journey.

18/11/2024
Wannan gsky ne Me Gida 🔴⚪🔴✊
31/07/2024

Wannan gsky ne Me Gida 🔴⚪🔴✊

mu Oganmu Ba Irin nasu Bane Kullum yi yake Ana ta Yabawa Allah Saukar da Alkairinsa Gare ka My Oga ✊🔴⚪🔴✊Hon Auwalu Dahir...
31/07/2024

mu Oganmu Ba Irin nasu Bane Kullum yi yake Ana ta Yabawa Allah Saukar da Alkairinsa Gare ka My Oga ✊🔴⚪🔴✊
Hon Auwalu Dahiru Dbz Dawakin Tofa O01 insha Allah 🤲🙏

31/07/2024

Mutum Bazai Gane Girman Inuwar Da Iyaye Sukayi Masaba Sai Loƙacin Daya Rasa Su😭
Allah Ya Haɗa Mu Dasu A Aljanna Baki ɗaya.🙏

Idris Tela Dandalama Allah yai Riko da Hannayenka 🤲🙏
31/07/2024

Idris Tela Dandalama Allah yai Riko da Hannayenka 🤲🙏

Ɗan Zaki
27/03/2024

Ɗan Zaki

Gwamnan Kano Alh Abba Kabir Yusuf ya gana da Attajirin dayafi kowa kudi a Africa Alh Aliko Dangote a fadar Gwamnatin Kan...
10/02/2024

Gwamnan Kano Alh Abba Kabir Yusuf ya gana da Attajirin dayafi kowa kudi a Africa Alh Aliko Dangote a fadar Gwamnatin Kano, ganawar ta biyo bayan lalube da kuma duba hanyoyin da gwamnan yake na lalubo hanyoyin da za'a saukakawa al'umar jihar Kano.

Cikin rokon sa ga Dangote Gwamnan yayi kira ga Attajirin akan ya samar da sauki akan kayan masarufi na yauda kullum. San nan ya nemi Attajirin ya samar da wutar Nepa tasa ta kankin kansa a jihar Kano domin bawa Kanfa-nunuwa san nan Gwamnan yayi godiya duba da irin yan da Attajirin yake aikace aikace kamar a Asibitin Murtala da sauran gurare jihar Kano.

A tare da Gwamnan akwai mataimakin sa Comrd Aminu Abdussalam Gwarzo da kuma Kwamishinoni da masu ruwa da tsaki na Gwamnatin jihar Kano.

Khatimu Kulkul
10 Feb 2024.

Sakon Ogan mu kenan kuma SSG na jahar kano Dr Ab Baffa Bichi zuwaga masoya Gwamnan kano H E Abba Kabir Yusif Sunan wan n...
08/02/2024

Sakon Ogan mu kenan kuma SSG na jahar kano Dr Ab Baffa Bichi zuwaga masoya Gwamnan kano H E Abba Kabir Yusif

Sunan wan nan Hular Abba 4+4 in kabi mu ganta a kan ka
SSG Dr. Ab Baffa

Masha Allah 🙏
08/02/2024

Masha Allah 🙏

Address

Dawanau
Kano

Telephone

+2347010670073

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when kwankwasiyya Gidan Daraja posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to kwankwasiyya Gidan Daraja:

Share