FARIN WATA

FARIN WATA Farin wata sha kallo

19/12/2013

Assalamu alaikum 'yan uwana musulmi

14/09/2013

INA MA ACE NI JARUMI NE
AI KUWA DA NA YAKI WANNAN CUTA DA TA DADE TANA ADDABAR MUTANE,

wannan cuta itace wadda take k**a namiji har mace,
ita ce zakaga wani lokacin tana hana wasu yin barci,

ita ce take sa mutum cikin mawuyacin hali

ita ce idan kaga mutum ya fiya yin tunani to itace

kai wani lokacin ma har ciwon zuciya tana sawa,

idan kuma abin yayi tsamari sosai, to saidai addu,a kawai,

wannan cuta ba wai wata boyayya bace,
kowa yasanta, kuma mafi yawanku kuna da ita,
saidai ta wani tafi tawani karfi,
cutannan kuwa itace

13/09/2013

Happy juma,atul kareem.

11/09/2013

DAURE KU KARANTA KADA SHAIDAN

YAYI MUKU HASSADA.
=============== ==

*
*
*
*
*
*
*
*
*
*
*
*
*
*
*
*
*
*
*
*
*
*
*
*

acikin rayuwarka sau nawa kake
tunawa da wannan dakin a sati
ko a wata ???

idan ka manta dashi to shi bai
manta dakai ba.

karka manta kanada kakanni
kanada
iyaye kanada abokai amma wata
rana saika nemesu karasa.
yau zakaji ance wane yamutu
gobe
kaji ance wance tamutu za'aje
akaisu
tare dakai,

wata rana kaida kake
kaiwa tokai za'akai.
kuduba kugani wadanda suke
sonka
sune zasu daukeka sukaika wata
kilama akwai danka aciki ko
mahaifinka ko jikanka ko kakanka
zasu sakaka a cikin wannan rami
mai hatsari.

wannan shine makwanci mai
hatsari
shine dakin duhu ga wanda ya
bijirewa ALLAH (s.w.t) dakin haske
ga wanda yabi umarnin ALLAH da
manzonsa.

Dakin masifa da bala'i.
Dakin hutawa.
Dakin annoba.
Dakin sauki.

Babu dan uwa a cikinsa sai aikin
da kaje dashi.

Babu haske a cikinsa saika
haskakashi tun kana raye a
duniya.

Haka za'a daukeka a sakaka a ciki
a toshe duk wata kofa da ake
tunanin iska zata shiga a rufeka
ruf atashi a
tafi abarka anan shikenan kazama
tarihi.

Wayyo Allah kaiconmu.
Ya Allah karabamu da bala'in da
yake cikin wannan daki.
Allah ka hadamu da alkhairin da
yake cikinsa.

Admin01 wato naku prince abubakar sadeeq

11/09/2013

11/09/2013

Assalamu Alaikum yan uwa musulmi

Address

Kano
Kano

Telephone

08097284287

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when FARIN WATA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category