21/01/2024
Akwai Hausa a ƙasa 👇🏽👇🏽👇🏽
Kano State government has announced plans to modernize all its motor parks across the state to meet the standard level.
The government under the auspices of His Excellency Alh. Abba K Yusuf would provide motels and other facilities at the motor parks aimed at providing comfort to travelers and attracting investors for the economic growth of the state, serving as the commercial nerve center of African countries.
Hausa version: Gwamnatin jihar jihar Kano ta sanar da aniyar ta na sabunta dukkanin tashoshin motar dake faɗin jihar Kano ta yadda zasu dace da zamani.
Gwamnan jihar Kano Engr. Abba Kabir Yusuf ya ce za'a samar da guraren kwanciya gami da dukkanin abubuwan bukatun yau da kullum a dukkanin tashoshin motar dake faɗin jihar Kano domin samarwa matafiya kyakkyawan yanayin yayin tafiye-tafiye wanda a cewar gwamna hakan zai janyo hankalin masu zuba jari dake wasu sassa su shigo jihar Kano domin ƙara habaka tattalin arzikin jihar Kano wacce akewa kirari da cibiyar kasuwanci a Afrika.
Hon Rajj Hamisu Musa
SSA Special Duties To The Office of The Executive Governor Of Kano State