NDC Youth Coalition Kano State

NDC Youth Coalition Kano State Nigeria Democratic Congress (NDC) Kwannkwasiyya

05/08/2026
26/07/2026
Taron Yau kenan na masu ruwa da tsaki na jam’iyar NDC Kwankwasiyya a Miler Road
26/07/2026

Taron Yau kenan na masu ruwa da tsaki na jam’iyar NDC Kwankwasiyya a Miler Road

A wannan darenHon. Samir Balarabe Gaya Dan uwansa Hon. muzakkir Ibrahim sun kai ziyarar girmamawa ga ɗan takarar Sanatan...
25/07/2026

A wannan daren
Hon. Samir Balarabe Gaya Dan uwansa Hon. muzakkir Ibrahim sun kai ziyarar girmamawa ga ɗan takarar Sanatan Kano ta Tsakiya (Kano Central), inda s**a yi tattaunawa mai amfani kan ci gaban al'umma, ƙarfafa haɗin kai, da kuma hanyoyin kawo ci gaba ga al'ummar Gaya da Kano ta Kudu.

Wannan ziyara ta nuna jajircewarsu wajen neman mafita da ci gaban al'umma.

Allah Ya ba su ikon yi wa jama'a hidima cikin adalci da gaskiya.

Alhamdulillah. A yau, Hon. Samir Balarabe Gaya ya samu damar raka ɗan takararmu na Gwamnan Jihar Kano zuwa Masallacin Ju...
24/07/2026

Alhamdulillah.

A yau, Hon. Samir Balarabe Gaya ya samu damar raka ɗan takararmu na Gwamnan Jihar Kano zuwa Masallacin Juma'a domin gudanar da sallar Juma'a. Allah Ya ba da nasara, Ya sanya alheri da zaman lafiya a Jihar Kano, Ya kuma cika mana buri. Amin. 💙

Wakilcin Gamayyar Kungiyoyin Gidan Ma Girma Dan Takarar Sanatan Kano Tsakiya Dr Nasiru Yusuf Gawuna Sun Ziyarci Mai Girm...
23/07/2026

Wakilcin Gamayyar Kungiyoyin Gidan Ma Girma Dan Takarar Sanatan Kano Tsakiya Dr Nasiru Yusuf Gawuna Sun Ziyarci Mai Girma Dan Takarar Gwamnan. Jihar Kano Comrade Aminu Abdussalam Gwarzo Domin Jaddada Goyon Bayansu Tafiyar NDC Kwankwasiyya.

23.07.2026
Credit: Sadiq Khalifa 📷

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when NDC Youth Coalition Kano State posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share