Barrister Abdullahi Adamu Fagge Support group

Barrister Abdullahi Adamu Fagge Support group This page was created to express our political views.

Mai girma Abdul Adamu fagge,SAN Allah ya Kara sutura
01/06/2026

Mai girma Abdul Adamu fagge,SAN Allah ya Kara sutura

27/05/2026
Mai girma Gwamnan kano Alhaji Abba kabir yusif yayin da suke tattaunawa da Abdul Adamu fagge,SAN a gidan gwamnatin kano ...
26/05/2026

Mai girma Gwamnan kano Alhaji Abba kabir yusif yayin da suke tattaunawa da Abdul Adamu fagge,SAN a gidan gwamnatin kano Allah ya kara daukaka

Daga abuja wajan karbar sakamakon zaben fidda gwani na shugaban kasa bola tunibu Mai girma Abdul Adamu fagge, SAN tareda...
24/05/2026

Daga abuja wajan karbar sakamakon zaben fidda gwani na shugaban kasa bola tunibu Mai girma Abdul Adamu fagge, SAN tareda Ribiu Suleman Bichi da tsohon shugaban jam iyyar APC kano Abdullahi Abbas da tsohon mataimakin Gwamna kuma tsohon ministan gidaje Abdullahi Tijjani Muhammad Gwarzo awajan taron Allah ya Kara daukaka

Daga gidan gwamnatin kano yayin da aka gama tattara sakamakon zaben fidda gwani na shugaban kasa bola ahmad tunibu ayau ...
23/05/2026

Daga gidan gwamnatin kano yayin da aka gama tattara sakamakon zaben fidda gwani na shugaban kasa bola ahmad tunibu ayau daga mazubu daban daban dake kano Mai girma Abdul Adamu fagge,SAN yasamu halartar wannan zama Allah ya Kara daukaka

Barkanmu da jumaa Allah ya karbi ibadunmu
22/05/2026

Barkanmu da jumaa Allah ya karbi ibadunmu

Barkanmu da jumaa Allah yasa mu dace sabo da rasulillahi
15/05/2026

Barkanmu da jumaa Allah yasa mu dace sabo da rasulillahi

Ajiya kenan yayin sulhun da akayi na yan tskarar sanatan kano ta arewa Mai girma Gwamnan kano da mataimakin sa da tsohon...
13/05/2026

Ajiya kenan yayin sulhun da akayi na yan tskarar sanatan kano ta arewa Mai girma Gwamnan kano da mataimakin sa da tsohon Gwamnan kano Abdullahi Umar Ganduje da sauran shugabannin jam iyyar APC kano ciki hadda Abdul Adamu fagge, SAN duk sun shaida zaman inda sanatan abdullahi tijjani gwrzon ya janyewa sanata baurau jibirin

Address

Shehu Azare Avenue Fagge B
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Barrister Abdullahi Adamu Fagge Support group posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share