ATIKU SPORT

ATIKU SPORT Realsalissmuhammad

Suffofin muna fikin shugaba suneDaga Saliss A Saliss social media(1) Yan alkawarin bacikawa(2) Rashin tsaro(3) rage dara...
12/06/2020

Suffofin muna fikin shugaba sune

Daga Saliss A Saliss social media

(1) Yan alkawarin bacikawa
(2) Rashin tsaro
(3) rage darajar naira
(4) tsadar rayuwa
(5) fifita yan kudancin nageriya akan yan arewacin kasar
(6) haddasa rigima awani yankin
(7)Zaluntar talakawa
(8)Hana Walla wala akasa
(9)Tsadar man fetir
(10)Saida kamfanin wutar lantarki
(11)Kasa gyara matatan man fetir
(12)Sabunta cin hanci
(13)Yada abinda da basuyiba
(14)cin amanar talakawa
(15) nuna kiyayyarsu ga talakawa

Ya Allah kayimana maganin wayannan shuwa gabannin ashe karar 2023

09/06/2020

PDP POWER
PDP POWER
NIGERIA SAI ATIKU

Do you love Atiku for president 2023
08/06/2020

Do you love Atiku for president 2023

07/06/2020

Yayi kyau

Assalamu,alaikum mutanan Nigeria dafatan kowa da kowa yayi sallah lpy      Daga Saliss A Saliss mideaZanyi amfani da wan...
24/05/2020

Assalamu,alaikum mutanan Nigeria dafatan kowa da kowa yayi sallah lpy

Daga Saliss A Saliss midea

Zanyi amfani da wannan damar wajan kaigaisuwata gajiga jigan tafiyar jam iyar PDP karkashin dan takararmu Alhaji Atiku abubakar dakuma sauran gwamnoni

Akancewa yakamata muyi ammafani da wannan damar ganin yadda jam iyar APC karkashin jagorancin shoga ban kasa Muhammad buhari

Ganin yadda s**a azabtar da mutanan Nigeria s**a yaudaresu
Sukaci amanarsu inamai rokon mai girma tsohon matemakin shugaban kasa Kuma Dan takarar shugaban kasa ashekarar 2023

Yakamata katemakawa mutanan Nigeria wajan fitar dasu daga cikin kangin rayuwar da jam iyar APC karkashin jagorancin shoga ban kasa Muhammad buhari yasasu domin nasan kaikadai zaka iya ahalin yanzu

President of Nigeria insha Allah 2023
23/05/2020

President of Nigeria insha Allah 2023

Temakar juna
22/05/2020

Temakar juna

Assalamualaikum yan uwana maza da mata yakamata mufarka daga barcin da mukeyi azaben 2023 Domin nemawa kammu saukin tsad...
22/05/2020

Assalamualaikum yan uwana maza da mata yakamata mufarka daga barcin da mukeyi azaben 2023

Domin nemawa kammu saukin tsadar rayuwa dacigaban kasarmu awajan wayannan shuwa gabannin namu wallahi basa sommu burinsu sugammu cikin kunci da talauci.

Awannan kasar tamu Mai albarka alokacin zabe sunsamu mun zagi jam iyar PDP kancewar batai mana adalci Ashe itace jam iya Mai adalci Mai kaunar talakawan Nigeria.

Dan haka awannan gabarne zansamu damar baiwa mutanan Nigeria shawara akan zaben 2023 damu fito kwammu da kwarkwata wajan dakile wannan mayau dariyar gwamnatin maha inciya Maci amanar takawan Nigeria.

Wajan zabar jam iyar PDP karkashin dan takararmu Alhaji Atiku abubakar dakuma sauran gwamnoni da sanatoci da yan majalissu Allah ya bamusa,a mutan kasata

Daga Saliss A Saliss midea

Saimunji daga gareku yan uwana

Address

Zoo Road Kano
Kano

Telephone

+2348065585758

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ATIKU SPORT posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share