Abba Gida Gida

Abba Gida Gida In Order To Ensure The Success Of Governor Abba Kabir Yusuf Abba Gida Gida.

16/07/2025
01/12/2023

Abba Gida Gida Abba❤️

Mutane Jahar Kenan Dauke Da Alluna Mababanta  Suna Bukatar Ayi Su Adalci A Basu Abun Da S**a Zaba.
29/11/2023

Mutane Jahar Kenan Dauke Da Alluna Mababanta Suna Bukatar Ayi Su Adalci A Basu Abun Da S**a Zaba.

Hotunan Matan Jahar Kano Dasuka Fito Zanga-Zangar Lumana Domin Akwato Musu Hakin Su A Kotun Koli Allah Yabamu Sa’a Ameen...
26/11/2023

Hotunan Matan Jahar Kano Dasuka Fito Zanga-Zangar Lumana Domin Akwato Musu Hakin Su A Kotun Koli Allah Yabamu Sa’a Ameen.

Bayan Kammala Sallar Juma’a A Masallacin Marigayi Alhaji Musa Sale Kwankwaso Dake Miller Road Angudanar Da Addu’oi Na Mu...
24/11/2023

Bayan Kammala Sallar Juma’a A Masallacin Marigayi Alhaji Musa Sale Kwankwaso Dake Miller Road Angudanar Da Addu’oi Na Musamman Domin Nasarar Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf Allah Yabamu Sa’a Ameen.

22/11/2023

Assalamu Alaikum, ana gayyarta al'ummar jahar Kano zuwa taron addu'a yau Laraba da misalin 2:00 na rana a filin Mahaha dake Kofar Na'isa.

Address

Kano
Kano
700105

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abba Gida Gida posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share