30/07/2025
BAFFA BICHI CONNECT.
ta ɗau harami, Jama'a birni da ƙauye sun nuna buƙatarsu na halartar wannan taro domin a sada zumunci.
Masoya Dr Baffa su ga junansu, a ci a sha, ayi wa juna nasiha da fatan alheri. Tare da zage dantse kan siyasar da take tunkuromu.
Karo na farko da za mu tattara kan duk wani masoyin Dr Ab Baffa don sada zumunci.
Babbar manufarmu shine a sake haɗuwa domin sake bunƙasa wannan tafiya ta sake ɗaura ƙaimi da ƙara ƙarfinta.
Wanda duk yake da sha'awar halartar wannan babban taro, zai iya tuntuɓar mutane kamar haka
1. Adamu Shamaki
2. Abubakar S Abdullahi
3. Umar Shamaki Bichi II
4. Shamsi Magaji
5. Salisu Shamaki Dangata
6. Munzali M Aminu
Ko lambar waya kamar haka;
08164105446
08065667340
09036562734
09118090165
08067663238
Domin bayar da hoto da suna a buga masa poster, da lambar teburin zama.