Yan Akidar Kwankwasiyya

Yan Akidar Kwankwasiyya This page promotes Kwankwasiyya ideology from grassroot.

25/05/2026

"Peter Obi did not drive Northerners out of Anambra, Neither did he demolish mosques as been propagated. The central mosque was rebuilt with the support of Obi. He does not hate Muslims."

—Barr. Abba Hikima✌🏻✌🏻❤️

OK’2027✌🏻✅

Tofa kajiwa magana awajan...........?
25/05/2026

Tofa kajiwa magana awajan...........?

Uwar Gidan Shugaban Ƙasa Tinubu Ta Yi Kira Da A Gaggauta Kawo Ƙarshen Auren Wuri A Najeriya

Uwargidan Shugaban Ƙasa, Oluremi Tinubu, ta yi kira da a kawo ƙarshen auren yara ƙanana tare da inganta kula da lafiyar mata masu juna biyu domin rage yawaitar cutar fistula a Najeriya.

Ta bayyana hakan ne yayin tunawa da Ranar Yaƙi da Cutar Fistula ta Duniya, inda ta ce auren yara da ɗaukar ciki tun suna ƙanana na daga cikin manyan abubuwan da ke haddasa cutar, kamar yadda Dokin Ƙarfe TV ta ruwaito.

Oluremi Tinubu ta kuma buƙaci a ƙarfafa ilimin mata da tabbatar da cewa kowace mace ta samu ingantacciyar kulawar lafiya yayin haihuwa.

Rahotanni sun nuna cewa dubban mata ne ke fama da cutar fistula a Najeriya, musamman a yankunan Arewa maso Yamma da Arewa maso Gabas.

Gaskiya ne jagoran al ummar Arewa Ubangiji yafaranta maka damu bakidaya
25/05/2026

Gaskiya ne jagoran al ummar Arewa Ubangiji yafaranta maka damu bakidaya

Kar wani ɗan takara ya baiwa wani kuɗi, don ya samu takara.

"Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso.

24/05/2026

🚨"Ina ganin martabar jagora don haka duk gudummawar da ya kamata zan bai wa ɗan takarar Sanatan Kano ta Kudu."

- Sanata Kabiru Ibrahim Gaya

24/05/2026

🚨Ina ƴan Kano ta Kudu? Wane fata ku ke yi wa Dr. Kassim Bataiya da NDC ta bai wa takarar Sanata?

24/05/2026

Jam'iyyar NDC ta fitar da Alh.Kassim Batayya a matsayin wanda zai yi mata Takarar sanatan Kano ta Kudu.

Masha allah yayikyau sosai allah yasa mudace ameen
24/05/2026

Masha allah yayikyau sosai allah yasa mudace ameen

Sen. Kabiru Ibrahim Gaya ya sha alwashin mara wa Alhaji Kassim Bataiya da NDC ta tsayar takara wajen ya kai ga nasara.

Me za ku ce?

24/05/2026

Da ɗumi-ɗumi Alh. Kassim Batayya ya zama ɗan takarar zama sanatan Kano ta Kudu na jam’iyyar NDC

Alhaji Kassim Batayya, ɗan takarar Sanatan Kano ta Kudu na jam’iyyar NDC a zaɓen shekarar 2027.Allah Ya ba da nasara. Am...
24/05/2026

Alhaji Kassim Batayya, ɗan takarar Sanatan Kano ta Kudu na jam’iyyar NDC a zaɓen shekarar 2027.

Allah Ya ba da nasara. Amin.

24/05/2026

Wasu dalibai da ke NCE a NTI daga kananan hukumomin Dawakin Tofa, Tofa da Rimin Gado sun koka kan rashin samun damar karbar sakamakonsu saboda ragowar kudin makaranta da ba a biya ba.

Arewa Updates ta rawaito cewa, wannan na cikin sanarwar da kungiyar daliban NTI na Dawakin Tofa, Tofa da Rimingado s**a fitar.

Sanarwar ta ce Hon. Tijjani Abdulkadir Jobe ne ya dauki nauyin karatun daliban .

Sai dai daliban sun bayyana cewa har yanzu ba su samu damar karbar sakamakon ba saboda akwai ragowar kudin makaranta da ba a biya ba.

Sun ce sun yi kokarin tuntubar wanda ya dauki nauyin karatun da wasu makusantansa domin warware matsalar amma har yanzu ba a samu mafita ba.

Daliban sun yi kira ga Sanata Barau Jibrin da Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf da sauran masu ruwa da tsaki da su taimaka wajen biyan ragowar kudin makarantar domin su samu damar karbar sakamakonsu.

Arewa Updates ta yi ƙoƙarin jin ta bakin ɓangaren ɗan majalisar, amma har kawo lokacin da mu ke haɗa wannan rahoto haƙanmu bai cimma ruwa ba.

Arewa Updates ta rubuta muku wannan labari da taimakon fasahar AI.

Address

No 6 C Gwammaja Tagwayen Gida, Amfani Plaza
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yan Akidar Kwankwasiyya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share