Gwarzo/Kabo Emancipation Movement

Gwarzo/Kabo Emancipation Movement Samun Kyakkyawan Hadin Kai, Da Nagartaccen Cigaba Me Dorewa Shine Muradinmu.

TUNATARWA GA DUKKAN MABIYA WANNAN SHAFI...A Madadin Shugabancin Wannan Kungiya, Matakin Karamar Hukuma Xuwa Jaha, Muna S...
20/05/2021

TUNATARWA GA DUKKAN MABIYA WANNAN SHAFI...

A Madadin Shugabancin Wannan Kungiya, Matakin Karamar Hukuma Xuwa Jaha, Muna Sanar Da Kafatanin Al'ummar Dake Kishin Gaskiya Ga Cigaban Wadannan Yankuna Namu Biyu Cewa.

Wannan Kungiyar Gamayyace Ta Kai Da Kai, Wacce Muke Fatan Cimma Biliyoyin Nasarori Ta Silarta, Muna Rokon Ubangiji Ya Al'barkaci Wanna Kungiya Da Mabiyanta, Yabawa Jagororin Cikinta Ikon Tafiyar Da Ita Bisa Tubalin Adalci Ga Mabiyansu. Allah Ya Al'barkaci Al'ummar Kabo Da Gwarzo Jaha Dama Kasa Baki Daya Da Gwala-gwalan Kaddarori.

Mungode.! Mungode..!! Mungode...!!!
Cigaban karamar Hukumar Kabo/Gwarzo ne Kudirinmu.

Address

Sultan Road Nasarawa G. R. A Kano
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gwarzo/Kabo Emancipation Movement posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Gwarzo/Kabo Emancipation Movement:

Share