13/10/2022
Mai kamar zuwa kan aika alherin ALLAH ya kai maka Hon Garba Ibrhim Diso
DA "DUMI "DUMI..
Adaran jaya Laraba (12/10/2022). "Dan takarar majalisar dokokin Tataraiya a kano a mai wakiltar Gwale a jam"iyyar NNPP mai kayan Alatu. Hon Engr. Garba Ibrahim muhd. Disu.da "yan ta wagarsa sun ziyarci jagororin kwankwasiyya media Vanguard. Mai girma Hon Alh. mustapha halladu mai chitta. Da shida dan usansa Mai girma Hon Alh. Auwale anyayo sekayi.
Inda s**ayi adduar Ubangiji ya bamu nasara ya Allah summa Ameen.
Daga sani Tijjani Aliyu Dandago
(12/10/2022).