MD Political Forum

MD Political Forum Promoting the vision and ideology of Hon. Muhammad MD Hassan

Mashin Na Hudu Ayau Mai Girma Hon. Muhammad MD Hassan  Ya Sake Gwangwaje Rabi'u Masama Coordinator Na Giginyu Da Sabon M...
09/09/2026

Mashin Na Hudu Ayau

Mai Girma Hon. Muhammad MD Hassan Ya Sake Gwangwaje Rabi'u Masama Coordinator Na Giginyu Da Sabon Mashin.

Mashin Na Biyar AyauMai Girma Hon. Muhammad MD Hassan  Ya Sake Gwangwaje Auwalu Deco Daga Mazabar Dakata Da Sabon Mashin...
09/09/2026

Mashin Na Biyar Ayau

Mai Girma Hon. Muhammad MD Hassan Ya Sake Gwangwaje Auwalu Deco Daga Mazabar Dakata Da Sabon Mashin.

Mashin Na Uku Ayau Hon. Muhammad MD Hassan  Ya Sake Gwangwaje Nura Gentle Gawuna Da Sabon Mashin.
09/09/2026

Mashin Na Uku Ayau

Hon. Muhammad MD Hassan Ya Sake Gwangwaje Nura Gentle Gawuna Da Sabon Mashin.

Boom 💥 Mai Girma Hon. Muhammad MD Hassan  Ya Gwangwaje Nazifi Guntu Gama Da Sabon Mashin.
09/09/2026

Boom 💥

Mai Girma Hon. Muhammad MD Hassan Ya Gwangwaje Nazifi Guntu Gama Da Sabon Mashin.

Sannu da kokari Hon. Muhammad MD Hassan
09/09/2026

Sannu da kokari Hon. Muhammad MD Hassan

Allah Ya karbi Ibada
09/09/2026

Allah Ya karbi Ibada

ZIYARAR DUBA AIKI.Cikin Yarda Ubangeji Jiya 7/9/2026 Mai Girma Halastaccen Dan Takarar Majalisar Jaha Na Karamar Hukumar...
08/09/2026

ZIYARAR DUBA AIKI.

Cikin Yarda Ubangeji Jiya 7/9/2026 Mai Girma Halastaccen Dan Takarar Majalisar Jaha Na Karamar Hukumar Nasarawa Hon. Muhammad MD Hassan Ya Kai Ziyarar Gani Da Ido Na Aikin Gina Ajujuwa Daya Bayar A Makarantar Nuruddeen Islamiyya Dake Karamar Hukumar Ungoggo.

Hakan Na Nuni Da Yadda Mai Girma MD Hassan Yake Fadi Tashi Akan Harkokin Dasu Shafi Addini, Dan Ganin Dalibai Sun Samu Ingantacen Ilimin Addini. Cikin Aminci.

Boom 💥💥💥 Hon. Muhammad MD Hassan  Ya Gwangwaje Hon Awaisu Gawuna Da Sabon Mashin.Congratulations Awais.
07/09/2026

Boom 💥💥💥

Hon. Muhammad MD Hassan Ya Gwangwaje Hon Awaisu Gawuna Da Sabon Mashin.

Congratulations Awais.

Zama na musamman wanda ya kasance tsakanin Dan takarar kujerarar majalissar na karamar hukumar Nassarawa Hon. Muhammad M...
06/09/2026

Zama na musamman wanda ya kasance tsakanin Dan takarar kujerarar majalissar na karamar hukumar Nassarawa Hon. Muhammad MD Hassan Tare da Dan takarar kujerarar majalissar Tarayya Hon. Hassan Hussain wanda Uwar Jam’iyya ta karamar hukumar Nassarawa ta gudanar yau domin tattauna mahimman batutuwa da s**a shafi harkokin zaben shekarar 2027 da yake karatowa. anyi taron yau Lahadi 06/09/2026, office din Jam’iyya dake kan titin Hadeja Road.

Mashin Na Uku AyauHon. Muhammad MD Hassan Ya Gwangwaje Comrd Zakariyya Kabir Gwagwarwa. Da Sabon Mashin UD.
06/09/2026

Mashin Na Uku Ayau

Hon. Muhammad MD Hassan Ya Gwangwaje Comrd Zakariyya Kabir Gwagwarwa. Da Sabon Mashin UD.

Address

Kano

Telephone

+2348033670530

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when MD Political Forum posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to MD Political Forum:

Shortcuts

Share