07/03/2023
Ya Allah a wajenka muke nema. Ya Allah muna roqon ka da sunayen ka tsarkaka da kabawa wannan bawa naka kujerar gwamnan kano kuma kayi riqo da hannayensa dan futar da kano da al’umar cikinta daga halin da take ciki. Muna roqan Al’umma da ku fito ku kare haqqinku, da mutuncin ku da kuma martabar ku. Allah ka bamu nasara kasa ayi zabe lafiya a gama lafia