Hausa Update News

Hausa Update News Labaran Fadakarawa tare da Nishadi🤝

19/04/2026

DANGINA KASHI NA 8

Alhamdulillahi 🙏 Allah Kabamu Nasara.Mun kara Bunkasa Kasuwancin mu a fadin Nigeria, Dukkan wani masoyinmu Mai Kaunar mu...
17/04/2026

Alhamdulillahi 🙏 Allah Kabamu Nasara.

Mun kara Bunkasa Kasuwancin mu a fadin Nigeria,

Dukkan wani masoyinmu Mai Kaunar mu to ya taimakemu akan Kasuwancin mu.

Bikin Suna
Bikin Aure
Birthday 🎂
da kuma kowane irin taro da ake Bukatar mu.
07033663845

Nishadi da jin dadi sai Kuna tare da DJ MAI CAPACITY 🥁🎶

Barkanku da Jumma'a 🙏

Allah Kabamu mafita Duniya da Lahira 🙌

16/04/2026

DANGINA KASHI NA 7

13/04/2026

DANGI NA Kashi na 1

12/04/2026

Gawuna barka da zuwa, Ashe zamu hade 🤝

12/04/2026

Gawuna barka da zuwa,

Ashe zamu hade 🤝

daga Taskar Chairman Tijjani Gandu

11/04/2026

Daga Taskar Mawallafi
Hon. Amb. Habibu wada Salisu

Za ku iya Samun full Audio A shafin mu na YouTube

TIJJANI GANDU TV

04/04/2026

A ci dadi Lafiya mu gani ☝️

“APC za ta sha kaye a Kano a 2027 saboda Kwankwaso ne ke da cikakken tasiri a siyasar Kano. APC ta na matukar buƙatar la...
01/04/2026

“APC za ta sha kaye a Kano a 2027 saboda Kwankwaso ne ke da cikakken tasiri a siyasar Kano. APC ta na matukar buƙatar lashe zaɓe a Kano, domin idan muka samu jihar tare da gudummawar manyan ‘yan siyasa, za mu iya samun kusan kuri’u miliyan 3.5. Don haka, idan Kwankwaso ya ci zaɓe a Kano, to mu na cikin matsala.”

Alwan Hassan, jigo a APC ne ya faɗi haka s wata hira da ya yi da gidan jaridar TheCable.

Address

No 6c Murtala Muhammed Way
Kano

Telephone

+2347033663845

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hausa Update News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Hausa Update News:

Share