VOA

VOA Voice of Abba's Ambassadors

10/01/2026
07/01/2026
Bari in magantu akan abinda ya shafi neman AURE, da farko dai wannan rubutun da kukaga nayi post rubutun wani ne, da yay...
26/10/2025

Bari in magantu akan abinda ya shafi neman AURE,

da farko dai wannan rubutun da kukaga nayi post rubutun wani ne, da yayi a kasar wani comment, inda yake cewa "iya kudaden saka ranar aure ya lissafa naira 300k, kuma aciki hada buhun shinkafa 'yar gwamnati"🤔

k**ar za'a kai gayan garaah, a bayyane dai kowa yasan wannan al'adace ba addini ba, kuma batada da matsugunni acikin addinin islama,

acikin maganar tashi naga ya kara da cewa "ji yake k**ar ya fasa aurenma baki daya kawai" wanda a zahirance mu bazamu so hakan ba

bari inba iyaye mazauna yankunan da ake wannan muguwar al'adar shawara idan zasu dauka🙌

maganata ta gaskiya siffofin aure a islama babu wannan tsarabe-tsarabe, hasali saka ranar aure baya bukatar duk wannan, wai hada buhun shinkafa da botiki da robobin wanka da tabarma da jarkar mai da katon din taliya,

idan duk saurayi ya kai muku wannan amatsayin za'a saka masa rana da 'yarku, Shin ita za'a ba tarinka ci na iya tsawon kwanakin da aka kirawo amatsayin ranar auren su, kokuma tare daku za'a yiwa kayan rubdugu a cinye🤔

bafa auren ne aka daura ba, iya tsaida rana ne kawai yazo ayi👌 shine zaku nace akan sai ya kawo duk wannan, anawa hangen matsi da 'kuntatawa samari a yankunan da ake haka cikin sabgar neman aure ba abune mai kyawu ba, duk musulmai ne ku, meyasa zaku rungumi al'ada kuma silar rungumar al'adar har hakan ya fara janyowa samari fasa auren diyanku , idan aka fasa auren kunsan halin da masoyan biyu zasu fada🤔

aiba a tukunya zaku saka 'yar taku ku rufe ba, ko saurayin bai nemeta ba, ita zata iya neman shi koda a boye ne,

ina mai Baku shawara hanyar rage fasikanci itace samun hauhawar auratayya a tsakanin mata da maza, tsadar aure da rungumar al'adun da basu da matsugunni acikin addini bazai janyo muku komai ba face dana sani acikin rayuwar ku, kuma kullum cikin haifo yara matan kuke

sannan rayuwa tana 'kara 'kasa, duk mai hankali da lura yasan yanayin halin da matasa samari suke ciki, hatta ayyukan yi ba samuwa suke ba, da kyar a daddafe ake kula yaran naku har a 'ku'kuta ayi auren

azo ayita zaman dabara da hikima, bafa kowane mai kudi ba, matan dake cikin gidajen ma hakuri suke yau Zuma gobe madaci

wannan rayuwar ta tsadar aure bamu da ita a jahohin da muke rayuwa, idan kaga yarinya kanaso 50k ce kudin Toshi, shima ba kowane gida suke amsa ba

kawai zaka turo magabata su nema maka aure, goro huhu biyu zuwa ukku ya wadatas a shafa fatiha kowa ya watse

idan lokacin biki yazo ka bada sadakin yadda ta k**a, wasu ma basa bada 100k din, in kana da hali kayiwa yarinya akwatu gwargwadon halinka

idan baka da kawai kuma wasu iyayen s**e ka bada kudi , kuma haka zaka bayar, suyi mata komai na zaman aure da kayan ma'aikacin tsakar gida, masu kokari kuma su biyoka baya da kayan garaaah na abinci gwargwadon yadda Allah ya huwace musu🙌

duk wancen roke roken buhunan shinkafar da wasu jarkokin mai da tabarma da botiki alokacin saka ranar aure takurace kawai👌

Aure duk baya bukatar wannan, ku Hausawa komai abin magana ne idan ba'ayi ba, duk yarinyar da taji tana san saurayi kuma da gaske zata aure shi, ta janye masa wancen tsarabe-tsraben ya kawo Toshi gwargwadon samun shi a saka musu ranar aure, tunda ai yarinyar ce za'a kawowa kayan ba iyayen taba😒

Rayuwar aure fa idan aka fara sai mutuwa fa, Indai ba Allah ya kaddara zaman dan lokaci ne zasuyi , ku daina 'kuntatawa matasa da wannan al'adun marasa tsari🙄

yanzu wani rashin kudaden wannan kayan zai hanashi auren 'yarku, kuma su dawo shida ita a boye surinka biyan bukatar juna, tunda ai masoya ne kuma laifinku ne, dakun sassauta da hakan bazata faru ba.

ace common saka ranar aure sai an masa tsaraba🤔 .... idan kana da tabbacin bayan kayi aure zaka ruke yarinya da amana da gaskiya , kuma ka kare mata mutuncinta, to ina baka shawara ka shigo katsina kayi aure 🙌

Wannan shirmen babu shi a tsarin auratayyar mu🙌, kuma in sha Allah sai kaji dadin rayuwa da yarinyar, saboda akwai ilimi da kamun kai da dattako

ka rabu dana garin naku, su yankasu su zuba a tukunya su dafa 🙅 ....

haka fa anan nan kazaure naga wannan tsarabe-tsaraben 🤔 a iya saka aure an dinga kwakwalar ango kudade ,k**ar ana sabgar biki

bayan kuma idan ya auro yarinyar babu wanda zai tayashi rukonta,

Abubuwan nan da kuke ba haka Annabi s.a.w ya aurar da iyalinshi ba, dashi akace muyi koyi ba Al'adun kankin kanmu ba.

ayi hakuri dan Allah🙌

Copied

14/10/2025
availablecall/WhatsApp 08166633378
14/10/2025

available
call/WhatsApp
08166633378

BACK TO BUSINESSAVAILABLECALL/WHATSAPP @ 08053332720
01/09/2025

BACK TO BUSINESS
AVAILABLE
CALL/WHATSAPP @ 08053332720

We are open available 24/7Call/whatsapy@ 08166633378
18/12/2024

We are open available 24/7
Call/whatsapy@ 08166633378

Address

Diso Quarter Opposite Lokon Makera
Kano
700103

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when VOA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to VOA:

Share