24/10/2020
SLM kada muyi tinanin zamu iya cimma burikanmu cikin sauqi da kwanciyar hankali .
Yazama tilass garemu yin aiki tiquru tareda fadada tinaninmu l.ta hanyar nazari tare da gano irin baewar da muke tare da ita.
Da fari ina ganin yakamata musani musanya wasu muhimman baya nai cikin zukatanmu.
NOTHING IS EASY NO THING IS FREE IF YOU WANT BE SUCCESSFUL YOU HAVE TO PAY THE PRICE OF YOUR SUCCESS.