Gida Gida Indian Scholars 2025 Batch

Gida Gida Indian Scholars 2025 Batch This page is for the Gida Gida 2025 Indian Scholars

01/02/2026

Mai girma governor Abba Kabir Yusuf muna matuƙar godiya da wannan opportunityn🙏

A yau Asabar 31/01/2025 ɗaliban da suke karantar Civil Engineering a Jami'ar Sharda University dake ƙasar India wanda ma...
31/01/2026

A yau Asabar 31/01/2025 ɗaliban da suke karantar Civil Engineering a Jami'ar Sharda University dake ƙasar India wanda mai girma governor Abba Kabir Yusuf ya ɗauki nauyin su s**a sami nasara a gasar kwallon ƙafa da makarantar ta shirya.
Wannan ya nuna cewa É—aliban suna matukar kokari da bangaren karatunsu da kuma sauran bangarori.
Allah ya sakawa mai girma governor da mafificin alkhairi yayi masa jangora.

Ɗaya daga cikin ɗaliban da Governor Abba Kabir Yusuf ya tura ƙaro karatu a ƙasar India a shekarar 2025 Haruna Tahir Abdu...
31/01/2026

Ɗaya daga cikin ɗaliban da Governor Abba Kabir Yusuf ya tura ƙaro karatu a ƙasar India a shekarar 2025 Haruna Tahir Abdullahi dake Department of Forensic Science a Jami'ar Sharda University ya samu mataki na farko (1st position) a gasar debate da aka gudanar a makarantar.
Allah ya sakawa mai girma governor da mafificin alkhairi yayi masa jangora.

31/01/2026

Congratulations to all Kano Sharda University 2025 Scholars for their outstanding performance in the first semester exams!

Ɗaliban da Governor Abba GIDA-GIDA ya tura ƙaro karatu zuwa India (Sharda University) a shekarar 2025 sun nuna matuƙar b...
31/01/2026

Ɗaliban da Governor Abba GIDA-GIDA ya tura ƙaro karatu zuwa India (Sharda University) a shekarar 2025 sun nuna matuƙar bajinta a jarrabawar su ta farko.
Inda kusan dukkanin su s**a sami mataki na ƙololuwa (first class).
Allah ya sakawa governor Abba Kabir Yusuf da mafificin alkhairi, yai masa jangora.

31/01/2026

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gida Gida Indian Scholars 2025 Batch posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share