17/01/2022
Asslmu Alkum , dalili na daya shine muna da hadin Kai duk abinda muka fada akan mazabar mu ko unguwa , akwai masu magana aji to gaskiya lokachi yayi da zamu Samar da Haka , badan komai ba idan kaduba zakaga anbarmu abaya ta ko'ina dolane mu hada kanmu mazan mu da matan mu, walhi walhi mukayi Haka zamu samu abinda muke so wajan shugabannin mu . Saboda da Haka muke so mu hadu musan menene matsalolin mu a mazabun mu . Dan Haka duk Dan karamar hukumar gwale to ga aiki ya taso Mana .