19/12/2024
Makoda Alhamdulillah !!!
Gwani Hon Ali Haruna Makoda.
( Tsohon kwamashinan ruwa na jihar kano ) wanda yanzu shine sabon ( kwamashinan Ilimi na jihar kano )
Kaitsaye yau alhamis 19/12/2024 daga jiha kaduna inda s**a halarci babban taron da maigirma gwamnan kano Engr Abba Kabir Yusif yake jagoranta.
Taron ya kunshi abubuwa da yawa dangane da irin ayyukan da masu mukamai na kujerun kwamashina dake fadin jihar kano zasu cigaba dayi ga al'ummar jihar kano.
Muna kara yiwa Allah godiya bisa irin gudunmawar da masoyanmu suke cigaba da fatan alkhairi dan gane da wannan kujera da Allah ya kara basu dama.
Aminu Abdulmumin Jibga
19/12/2024