28/09/2022
Godiya ta tabbata ga Allah madaukakin sarki me kowa me komai, bisa ga yimana lamunin ganin wannan rana ta Laraba waddamuka sanya tubali na yakin Neman za6en Jagoranmu He's Excellency Rabi'u Musa Kwankwaso, Sen. Rufai Hanga da megidanmu Eng. Sageer koki. Muna rokon Allah tabaraka wata'ala yabasu nasara yakuma karemusu nasarartasu yatabbatar mana dasu amatsayin Shugabanninmu da zasu ja ragamar Kasarmu a zaben 2023.
*Hon. Umar Jibrin Alkanawi* .
Meenan Kwankwasiyya Ababa Yakub Koki Sarkin Yakin Hon Alkanawi Al-hassan Danlami Al-hassan Sagir Yakubu Koki Koki Sagir Auwalu M Daku Aliyu Daneji Sen Rufai Hanga Hasken Kano Central 2019 Kabiru Garba Liti Jibril Nuhu Dambazau Hon Salisu Muhammad Kosawa Sen. Rabi'u Musa Kwankwaso 2015 - 2019 Sudais Salim Auwalu Nagero Alhajiji Nagoda Yusuf Wambai