Hon.Ibrahim Abdullahi CASH MONEY

Hon.Ibrahim Abdullahi CASH MONEY Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hon.Ibrahim Abdullahi CASH MONEY, Fagge D2 wapa, Kano.

Aslm...wannan page namu munyishine domin masoyanmu magoya bayan tafiyar da muke dan kara wayarwa da dukkan al'umma kai wajen duba cancanta da kuma kawo cigaban al'umma

Muna gdy matuka abusa yadda mutane suketa nuna mana soyayya allah ubangiji yajagoranci wannan tafiya da jagorancinsa...g...
28/07/2022

Muna gdy matuka abusa yadda mutane suketa nuna mana soyayya allah ubangiji yajagoranci wannan tafiya da jagorancinsa...gaba dai gaba dai jagoran matsan kwankwasiya

Amadadin jagora mae taimakon al'umma da kuma wayar musu dakae muna miki ta'aziyar rashin da mukayi acikin karamar hukuma...
14/07/2022

Amadadin jagora mae taimakon al'umma da kuma wayar musu dakae muna miki ta'aziyar rashin da mukayi acikin karamar hukumar fagge ta wannan baiwar Allah...Allah ubangiji yamata rahama

Jagora mai neman damar taimakon talakawa da kuma wayar da kansu akan duba cancanta acikin Karamar hukumar Fagge Hon.ibra...
10/07/2022

Jagora mai neman damar taimakon talakawa da kuma wayar da kansu akan duba cancanta acikin Karamar hukumar Fagge Hon.ibrahim abdullahi CASHMONEY Yanayiwa Al'umman Mazabu Na Fagge Barka Da Sallah Dafatan Allah Yamaimaita mana Amin

Allah Ta'ala Ya'ida nufi Jagora2023

Alhmd! Alhmd!! Alhmd!!!   Amadadin .ibrahim abdullahi CASH MONEY Ibrahim AbdullAhi yana mika sakon farinciki tare da tay...
07/07/2022

Alhmd! Alhmd!! Alhmd!!!
Amadadin .ibrahim abdullahi CASH MONEY Ibrahim AbdullAhi yana mika sakon farinciki tare da taya yan uwanmu jaje yan wapa wanda Allah ya musu futowa daga xaman da s**a sha na kimanin shekara biyu na banji bangani ba...Allah ubangiji yakara kare gaba Ameeen y rabbi.

03/07/2022

Hello everyone!
We thanks and appreciated those who accepted our request into d page as a members of this blessed Page,,,Thanks to all of you once again.

We will announce to you soon the main reason why we open this page with the name bellow including the characters and ambitions in which we come with the solution that this particular person deserve to be a leader in our society with much more experience and progress that can lead to build a good community.❤🔐


Written by Usamat Daha Yahya

Address

Fagge D2 Wapa
Kano

Telephone

+2349032173677

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hon.Ibrahim Abdullahi CASH MONEY posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Hon.Ibrahim Abdullahi CASH MONEY:

Share