TRN NEWs

TRN NEWs MUNA MUKU BARKA DA ZUWA SHAFIN AREWA REPORTERS, MUNA KUMA MIKA GODIYARMU BISA AJIYA

DA DUMI-DUMI: Matashin da ya hau saman tsauni a Bauchi, ya ce sai Bala Wunti ya amince zai tsaya takarar gwamna kafin ya...
15/06/2025

DA DUMI-DUMI: Matashin da ya hau saman tsauni a Bauchi, ya ce sai Bala Wunti ya amince zai tsaya takarar gwamna kafin ya sauko, yanzu haka ya sauko daga saman tsaunin, jami'an tsaro sun tafi dashi.

Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Dr Aminu Ado Bayero CFR CNOL JP. Ne Zai Gabatar Da Hawan Sallah Bana. Kuma Za’ayi Komi Ci...
20/03/2025

Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Dr Aminu Ado Bayero CFR CNOL JP. Ne Zai Gabatar Da Hawan Sallah Bana. Kuma Za’ayi Komi Cikin Nutsuwa Da Kwanciyar Hankali. Muna Addu’a ALLAH Yasa Ayi Lafiya Agama Lafiya Cikin Aminci. -Yahya Gwangwazo.

Ina taya shugaban jam'iyyar APC na ƙasa Dr. Abdullahi Umar Ganduje murnar sake tabbatar da shi a Shugaban jam'iyyar daga...
26/02/2025

Ina taya shugaban jam'iyyar APC na ƙasa Dr. Abdullahi Umar Ganduje murnar sake tabbatar da shi a Shugaban jam'iyyar daga nan har 2026.

Wannan ya kara nuna irin ci gaba da nasarorin da jam'iyyar ta samu a karkarshin jagorancinsa.

Muna fatan Allah ya ƙara bawa Dr. Abdullahi Ganduje nasarori.- ENG Najib Ibrahim Nababa

23/02/2025
Ni Yahya Gwangwazo Ban Taba Ganin MutumKarimi Da Dattako Kamar Sarkin Kano Aminu Ba. Kuma Ina Tabbatar Maka Har Iyanzu W...
19/02/2025

Ni Yahya Gwangwazo Ban Taba Ganin Mutum
Karimi Da Dattako Kamar Sarkin Kano Aminu Ba. Kuma Ina Tabbatar Maka Har Iyanzu Wannan Danbarwar Da Akeyi Bai Sauka Daga Layi Ba.- yahya Gwangwazo

Samun irin su Hon Nasir Ja'oji a Tarauni kaɗai nasara ce domin ƙoƙarin da yake wajen taimakon al'umma iya wanna ma nasar...
17/02/2025

Samun irin su Hon Nasir Ja'oji a Tarauni kaɗai nasara ce domin ƙoƙarin da yake wajen taimakon al'umma iya wanna ma nasara ci babba - Baba Sai'du Danjuma

Kaf karamar hukumar Tarauni Banga Mai taimakon matasa maza da mata akan harkar ilimi Kamar Hon. Nasir Bala Aminu Ja'oji ...
15/02/2025

Kaf karamar hukumar Tarauni Banga Mai taimakon matasa maza da mata akan harkar ilimi Kamar Hon. Nasir Bala Aminu Ja'oji Al'ummar karamar hukumar Tarauni muna godiya.- Najib Ibrahim Nababa

Mai Martaba Sarkin Kano Aminu Bayero, Mutum ne mai Hakuri da Yakana. Gashi Mutum ne mara magana Sosai Kuma Bashi da Abok...
03/02/2025

Mai Martaba Sarkin Kano Aminu Bayero, Mutum ne mai Hakuri da Yakana. Gashi Mutum ne mara magana Sosai Kuma
Bashi da Abokin Fada Wannan ko Maqiyansa ma sun fada.- Yahya Gwangwazo

"Tarihin siyasar Tarauni ba zai taɓa cika ba sai an sanya sunan Ja'oji"
25/12/2024

"Tarihin siyasar Tarauni ba zai taɓa cika ba sai an sanya sunan Ja'oji"

Ahmad Musa ya zura kwallaye biyun ne a wasan farko da ya bugawa kungiyar ta sai masu gida.Kano Pillars ta doke Sunshine ...
06/10/2024

Ahmad Musa ya zura kwallaye biyun ne a wasan farko da ya bugawa kungiyar ta sai masu gida.

Kano Pillars ta doke Sunshine Stars da ci biyu da nema a wasan mako na biyar da s**a buga a ranar Lahadi a Katsina.

Tsohon ɗan wasan na Leicester City, ya koma ƙungiyar ne in da ya saka kwantiragi da zata kai shi ƙarshen kakar wasa ta bana.

Me zaku ce?

Address

Gyadi Gyadi Court Road Dan Ladi Sankara Street
Kano

Telephone

+2348169797918

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when TRN NEWs posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to TRN NEWs:

Share