De Awwal Online

De Awwal Online Dala Renewed Hope 2027

14/05/2026

Wassulhu khair😍

Mu Bayin Yardane ba Bayin siye ba
14/05/2026

Mu Bayin Yardane ba Bayin siye ba

Kaitsaye Daga Gidan Gwamnatin Jihar Kano Inda Aka Zauna Zaman Sulhu Tsakanin Yan Takarar Majalissar Tarayya Karamar Huku...
14/05/2026

Kaitsaye Daga Gidan Gwamnatin Jihar Kano Inda Aka Zauna Zaman Sulhu Tsakanin Yan Takarar Majalissar Tarayya Karamar Hukumar Dala Wanda Hon Auwal Sani Abdullahi (De Awwal) Yajanyewa Hon Aliyu Sani Madaki Bisa Roko Na Maigirma Gwamnan Jihar Kano Engr Abba Kabir Yusif Tareda Alwashin Tsayawa Kafada da kafada Domin Tabbatar da Nassarar Jam’iyyar APC Daga Sama Har Kasa

Khaleel Umar Bala✍️

Form din Takarara Majalissar Tarayya a Karamar Hukumar Dala
02/05/2026

Form din Takarara Majalissar Tarayya a Karamar Hukumar Dala

Maigirma ɗan takarar Majalissar Tarayya daga Karamar Hukumar Dala, Hon. Auwal Sani Abdullahi (De Awwal), ya ɗauki mataki...
02/05/2026

Maigirma ɗan takarar Majalissar Tarayya daga Karamar Hukumar Dala, Hon. Auwal Sani Abdullahi (De Awwal), ya ɗauki mataki mai muhimmanci na siyasa ta hanyar sayen fom domin tunkarar zaɓen 2027. Wannan ba kawai fara tafiya ba ne, illa alama ce ta ƙuduri, hangen nesa, da kuma shirye-shiryen kawo sauyi mai ma’ana ga al’ummar Dala.

A wannan lokaci da al’umma ke neman shugabanci nagari, mai gaskiya da riƙon amana, Hon. De Awwal ya fito da manufar zama wakilin da zai ɗauki muradun jama’a a zuciya, ya kuma mayar da hankali wajen inganta rayuwar matasa, ƙarfafa tattalin arziki, da samar da ayyukan yi. Wannan yunƙuri nasa yana nuna cewa siyasa ba kawai neman kujera ba ce, illa hidima ce ga al’umma.

Dala na buƙatar wakili mai hangen nesa, wanda ya san matsalolin yankinsa kuma yake da ƙarfin guiwar tunkararsu. Hon. Auwal Sani Abdullahi na da damar zama wannan jagora, idan aka ba shi goyon baya daga al’umma.

Lokaci ya yi da za a haɗa kai domin ganin an samar da wakilci nagari a Majalissar Tarayya. Tafiyar 2027 ta fara ne yanzu — kuma Dala na da damar sake rubuta tarihinta ta hanyar zaɓar shugaba mai kishin al’umma.

De Awwal – Murya ce ta Dala, Wakili mai nagarta!

Khaleel Umar Bala✍️

Hon. Auwal Sani Abdullahi (De Awwal) mutum ne mai hangen nesa, jajirtacce kuma mai kishin al’ummar Dala. Ya kasance jago...
01/05/2026

Hon. Auwal Sani Abdullahi (De Awwal) mutum ne mai hangen nesa, jajirtacce kuma mai kishin al’ummar Dala. Ya kasance jagora da ya fahimci bukatun jama’a, musamman matasa da marasa karfi, tare da kudurin kawo sauyi na gaskiya da cigaba mai dorewa.

28/04/2026

Cikin Video Jawabin Maigirma Dantakarar Majalissar Tarayya a Karamar Hukumar Dala Hon Auwal Sani Abdullahi (De Awwal) Yayin Kai Ziyara Zuwaga Shugabancin Jam’iyya Na Karamar Hukumar Dala Karkashin Jagorancin Shugaban Jam’iyyar Apc a Karamar Hukumar Dala Alh Dayyabu Ahmed Maiturare

28/04/2026

Zanbawa Jam’iyya Takarda a Rubuce Ina Buqatar da Addua’rku Zamuje musiya Form Domin Yin Takara

Hon De Awwal💪

Zamusiya Form Kuma Zamuyi Takara Kuma Zamuyi Nassara da Karfin Ikon Allah 🤲
28/04/2026

Zamusiya Form Kuma Zamuyi Takara Kuma Zamuyi Nassara da Karfin Ikon Allah 🤲

Alhamdulillah A Yammacin Wannan Rana Ta Litinin Mai Girma Hon De Awwal Dan Takarar Majalissar Taraiyya A Karamar Hukumar...
28/04/2026

Alhamdulillah

A Yammacin Wannan Rana Ta Litinin Mai Girma Hon De Awwal Dan Takarar Majalissar Taraiyya A Karamar Hukumar Dala A Karkashin Jam Iyar A P C Mai Mulki Yasamu Damar Kaiwa Shugaban Jam Iyar A P C Na Dala Alhaji Daiyyabu Ahmad Mai Turare Ziyara Ta Girmamawa A Wannan Rana

Address

Dala
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when De Awwal Online posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share