ADC, sabuwar tafiya 2027"

ADC, sabuwar tafiya 2027" ADC Sabuwar Tafiya 2027 shafi ne da aka kirkira domin wayar da kan al’umma kan siyasa mai kyau, hada

18/07/2026

Wa ya Isa ya hana tinubu tarzarce 🇳🇬2027
Ku sa mana a comment section!

Sakamakon zaɓenmu ya fito! Alhamdulillah,  Alh Atiku abubakar ya samu rinjaye kuma shi ne ya yi nasara , Allah ya bamu n...
18/07/2026

Sakamakon zaɓenmu ya fito! Alhamdulillah, Alh Atiku abubakar ya samu rinjaye kuma shi ne ya yi nasara , Allah ya bamu nasara!

Zaben gwaji ! Zamu tattara sakamako cikin awa 24 Atiku kuyi comments da(A) tinubu kuyi comment da (B)
17/07/2026

Zaben gwaji ! Zamu tattara sakamako cikin awa 24
Atiku kuyi comments da(A) tinubu kuyi comment da (B)

03/05/2026
Matasa Sun Cimnawa Gidan Nafi'u Bala Wuta A Unguwar su dake Jihar Gombe, Rahoton Ya Nuna Babu Asarar Rai Kodaya Sai Dai ...
30/04/2026

Matasa Sun Cimnawa Gidan Nafi'u Bala Wuta A Unguwar su dake Jihar Gombe, Rahoton Ya Nuna Babu Asarar Rai Kodaya Sai Dai Na Dukiya, Sai Dai Jami an Tsaro Basu Samu Damar K**a Matasan ba, Amma Anyi Nasarar Kashe Wutan,

Wannan Na Zuwa ne Jim Kadan Bayan Hukuncin Kotun Koli.

Rahot~ Kadija Musa Bolari.

KOTUN KOLI TA TABBATAR DA SAHIHANCIN SHUGABANCIN DAVID MARK.
30/04/2026

KOTUN KOLI TA TABBATAR DA SAHIHANCIN SHUGABANCIN DAVID MARK.

Alhamdulillah!
30/04/2026

Alhamdulillah!

IRIN WANNAN AIKIN ?
29/04/2026

IRIN WANNAN AIKIN ?

AKWAI PLAN B INSHA ALLAH
29/04/2026

AKWAI PLAN B INSHA ALLAH

‘YAN MAJALISAR TARAYYA 21 S**A SAUYA SHEKA, ANA KARA ƘARFI GABANIN 2027 🔥Jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) ta ...
19/04/2026

‘YAN MAJALISAR TARAYYA 21 S**A SAUYA SHEKA, ANA KARA ƘARFI GABANIN 2027 🔥
Jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) ta samu gagarumar nasara a fagen siyasa bayan sauya shekar ‘yan Majalisar Wakilai 21 daga jam’iyyu daban-daban zuwa cikinta, lamarin da ke ƙara ƙarfafa ta a matsayin jam’iyya mai tasowa a ƙasa baki ɗaya gabanin zaɓen 2027.
Wannan babban ci gaba na nuna yadda amincewa ke ƙaruwa ga manufofi, shugabanci, da kudirin ADC na samar da gwamnati mai kula da bukatun al’umma a faɗin Najeriya.
Daga cikin ‘yan majalisar da s**a sauya shekar akwai:
Hon. Abdussamad Dasuki – Sokoto (Peoples Democratic Party ➡ ADC)
Hon. Mani Maishinko Katami – Sokoto (PDP ➡ ADC)
Hon. Umar Yusuf Yabo – Sokoto (PDP ➡ ADC)
Hon. Bashir Gorau – Sokoto (PDP ➡ ADC)
Hon. Mustapha Abdullahi – Kaduna (All Progressives Congress ➡ ADC)
Hon. Umar Ajilo – Kaduna (APC ➡ ADC)
Hon. Mustapha Muhammad Yariman Damau – Kaduna (PDP ➡ ADC)
Hon. Suleiman Yahaya Richifa – Kaduna (APC ➡ ADC)
Hon. Bello El-Rufai – Kaduna (APC ➡ ADC)
Hon. Bashir Zubairu – Kaduna (APC ➡ ADC)
Sauran ‘yan majalisa daga Anambra, Lagos, Gombe, Benue da Edo suma sun shiga ADC daga LP, YPP, PDP da APC.

Address

No17 Tudun Wada Post Office Makarfi
Kaduna
812104

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ADC, sabuwar tafiya 2027" posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share