30/04/2026
Idan kun Lura da hotan hannun tsohon sanata zakuga bangare daya a daidai dayan bangaren kuma ba a daidai ba wannan yana nuna wanda yake daidai shine first tenure din shi wanda yake a baibai kuma faduwar shi a wannan zaben mai zuwa R. SENATOR LAWAL ADAMU USMAN MR LA 4+4 Insha'Allah