ADC Grassroot Mobilizers

ADC Grassroot Mobilizers Connecting communities, inspiring change. Grassroots voice of the African Democratic Congress (ADC)

بِسْمِ ٱللَّٰهِ ٱلرَّحْمَٰنِ ٱلرَّحِيمِYau a Zaria, Rt Hon Isa Ashiru Kudan  gudanar da wani muhimmin taro da shugabanni...
26/10/2026

بِسْمِ ٱللَّٰهِ ٱلرَّحْمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ
Yau a Zaria, Rt Hon Isa Ashiru Kudan gudanar da wani muhimmin taro da shugabannin jam’iyyarmu da ADC mai albarka daga dukkan kananan hukumomi takwas na Zone 1. Wannan ba taro na yau da kullum ba ne. Taron ne na karfafa karfi, hada kai, da tabbatar da azama.

A cikin tawagata akwai abokin takarata, Barr. Irmiya Ishaku Kantiok, Dr. John Markus Ayuba, Senator Musa Bello, Hajiya Hafsat Mohammed Baba, Prof. (Amb.) Muhammad Ahmad Makarfi, da sauran manyan membobin majalisar yakin neman zabenmu.

Zone 1 ta yi magana da murya daya: mun tsara, mun shirya, kuma mun shirya. Muna karfafa tsarinmu. Muna tattaunawa da jama’a a dukkan mazabu.

Kaduna ba za ta ci gaba da kasancewa cikin rashin tsaro, talauci, wahalar tattalin arziki, da rashin cika alƙawura ba. Lokacin canji na gaskiya yana gabatowa, kuma yankin Zone 1 a shirye yake tsaf a cikin wannan gwagwarmaya.

Mu ci gaba da hada kai, muna ƙara ƙarfafa tsari, kuma in sha Allahu 2027 ce shekarar nasararmu da jama’ar jahar Kaduna baki daya.

- Right Honourable Isa Mohammed Ashiru
Sarkin Bai Zazzau
Dantakarar Gwamnan ADC 2027.
Jahar Kaduna.

24/10/2026

APC Na Cikin Lukutar Masifa

24/10/2026

Kwamarer ya gayawa ƴan tayi daɗi gsky a bainan nasi

Shawara ga mutanen mu da s**a je Kaduna domin Uhudun zaben Baban su Seyi, idan ka rasa inda zaka kwana kuma kana fargaba...
23/10/2026

Shawara ga mutanen mu da s**a je Kaduna domin Uhudun zaben Baban su Seyi, idan ka rasa inda zaka kwana kuma kana fargaban inda kake, toh ka nemi wani Billboard mafi kusa, akwai tsaro a wajen, ka shinfida Tabarma kawai.

23/10/2026

Yanda Matasan Jahar kaduna s**a nuna fushinsu akan tawagar Bola Tinubu

Inna lillahi wa inna ilayhi raji’un.KADUNA: WE MOURNED ALONETMG IS COMING FOR CAMPAIGN?You want to flag-off Your campaig...
21/10/2026

Inna lillahi wa inna ilayhi raji’un.

KADUNA: WE MOURNED ALONE
TMG IS COMING FOR CAMPAIGN?

You want to flag-off
Your campaign in Kaduna?
Let us remind you what happened in Kaduna

Dec 3, 2023 - Tudun Biri:
85 civilians killed by Army drone during Maulud celebration.
Tinubu did NOT come.

Sept 2024 - Giwa:
24 innocent people killed in another "mistaken" airstrike.
Tinubu did NOT come.

Aug 2024 - Kajuru:
4 killed, 3 injured, 37 abducted by bandits.
Tinubu did NOT come.

July 2025 - Windstorm:
6,172 displaced, 6 dead in 5 LGAs.
Tinubu did NOT come.

Sept 2025 - Kachia:
152 people abducted in ONE operation.
Tinubu did NOT come.

Sept 2025 - Zaria:
476 people submerged by flood.
Tinubu did NOT come.

When we were crying,
You were not there.

When we were burying our dead,
You were not there.

When we were looking for our children,
You were not there.

BUT NOW YOU WANT TO COME TO KADUNA FOR CAMPAIGN FLAG-OFF?

What do you take us for?
Fools or Idiots?

Kaduna people, remember This
As you Remain at Home!!!

🚨 Breaking News 💥Zamfara commissioner resigns from APC, joins ADC
20/10/2026

🚨 Breaking News 💥

Zamfara commissioner resigns from APC, joins ADC

20/10/2026

Tsula ya koma amfani da AI, ga taron yau! 😂

STRATEGIC ENGAGEMENT IN KUNAI: HON. SUNDAY MUSA MEETS ADC STAKEHOLDERS IN CHIKUN LGAToday in Kunai, Hon. Sunday Musa  he...
20/10/2026

STRATEGIC ENGAGEMENT IN KUNAI: HON. SUNDAY MUSA MEETS ADC STAKEHOLDERS IN CHIKUN LGA

Today in Kunai, Hon. Sunday Musa held a strategic meeting with ADC stakeholders from Chikun Local Government Area to discuss political developments, strengthen cooperation, and exchange ideas on the way forward.

The meeting provided an opportunity for meaningful discussions, shared perspectives, and closer engagement among party stakeholders on issues affecting the constituency.

Building a strong political platform requires unity, mutual understanding, and regular engagement. Such meetings create room for stakeholders to share their views and work together toward common goals.

Address

KADUNA
Kaduna

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ADC Grassroot Mobilizers posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share