21/08/2018
Dalilai goma (10) da s**a sa Dallatu ya fi kowa wani Dan takara cancanta PDP ta tsayar da shi Takarar Gwamnan Jihar Kaduna 2019.
1. Ya ki amsa tayin barin Jamiyar lokacin zaben 2015 da yanzu shine gwamna.
2. Da shi akayi gwagwarmayan gyaran Jam'iyar har Darajar ta ta dawo a jiha da ma Kasa baki daya.
3. Rike Amanar Jama'a yasa darajar Yan PDP a jihar ya dawo kuma suna zaune lafiya,ba Wanda aka kai Kotu don ya saci kudin Jihar.
4. Dallatu Mai tsoron Allah ne.
5. Dallatu Mai tausayi ne.
6. Dallatu Mai biyayya ne
7. Dallatu ya San Darajar mutane.
8. Ya fi sauran sanin Jihar Kaduna.
9. Dallatu shine Dan takarar da za a tsayar aci zabe ba wahala domin....
10. Dallatu ne Dantakarar da Jama'an Jihar Kaduna s**a fi so.