19/07/2026
LABARI DA ZAFINSA 🔥🔥🤝✅
ADC: Sabuwar Tafiya a Garin Azare, Jihar Bauchi
Jam’iyyar ADC na ci gaba da samun karɓuwa sosai a Jihar Bauchi. Manyan jagorori ciki har da Sanata Abdul Ahmed Ningi da Dokajin Bauchi, tsohon ɗan takarar gwamna, na ci gaba da taka muhimmiyar rawa wajen ƙarfafa jam’iyyar da faɗaɗa tasirinta a faɗin jihar.
ADC na ci gaba da ƙara samun karɓuwa a Bauchi! 💚🤝
ADC Northwest Region.