Hon. Sani Abdulkadir Dakaci Grassroot Mobilization

Hon. Sani Abdulkadir Dakaci Grassroot Mobilization Sani Abdulkadir Dakaci is a good example for kaduna state youths.

               CONGRATULATIONS MA!!!Sun jefeta da kalamai marasa dadi don su bata mata mutuncinta a idon gwamna.Sun ce b...
26/07/2023



CONGRATULATIONS MA!!!

Sun jefeta da kalamai marasa dadi don su bata
mata mutuncinta a idon gwamna.

Sun ce ba ‘yar karamar hukumar igabi bace.

Sun rubuta petitions kala kala kan rashin amincewansu akan kujerar da ake yunkurin bata.

Akarshe dai yau ALLAH yace sai tayi🙏🏼
To yanzu ku bakiji kunya ba?

Tun ran gini ran zane. Idan duk duniya zasu taru akan kada wani abu ya iso gareka matukar Allah ya rubuta zaizo babu wanda ya isa ya hana.

Muna tayaki murna uwar marayun zazzau
Hajiya Rabi Salisu
Latest commissioner daga karamar hukumar Igabi
Allah ya tayaki riko yabaki ikon sauke nauyi amin🙏🏼
Congratulations once again.

Muna Kira Ga Davido Daya Gaggauta Cire Video Din Da Nuna CIN Mutunci GA Muslunci Da Musulmai Tare Da NEMAN Gafarar Musul...
23/07/2023

Muna Kira Ga Davido Daya Gaggauta Cire Video Din Da Nuna CIN Mutunci GA Muslunci Da Musulmai Tare Da NEMAN Gafarar Musulmai...

Ko Kuma Bazamu Taba Yafe Masa Ba....

Yanada Kyau A Fahimta Musulmai Basa Wasa Da Addininsu, Kuma Ko a Muslunci Haram Ne Cin Mutuncin Wani Addini Ko Wane Kala Ne Kuwa...

Don Haka Dolene Girmama Muslunci...

23/07/2023

We hate u Davido

06/07/2023

Don't always be in a hurry. The Almighty might slow you down just to protect you. A delay doesn’t mean denial. There may be evil ahead which you can’t see but He can. You’ll be forever grateful that you didn’t rush headlong into things. Slow down.

        Hon Dr Sani Abdulkadir Dakaci(Garkuwan Matasan Arewacin Nigeria)Kayi iya bakin  kokarinka don ganin jami'yyar mu...
16/05/2023



Hon Dr Sani Abdulkadir Dakaci
(Garkuwan Matasan Arewacin Nigeria)

Kayi iya bakin kokarinka don ganin jami'yyar mu ta APC ta samu nasara a zaben daya gabata.

20/04/2022

A characteristic leader with all qualities to lead the good people of igabi local government.

‌Communication
‌ maturity
‌ humility
‌ compassion
‌substance
‌ confidence
‌positive body language
‌listening skills
‌ self monitoring
‌ self improvement.

Garkuwan Matasan Arewacin Nigeria
Hon. Dr Sani Abdulkadir Dakaci
For member house of Reps 2023 insha Allah

Address

Kaduna

Telephone

+2348036103959

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hon. Sani Abdulkadir Dakaci Grassroot Mobilization posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Hon. Sani Abdulkadir Dakaci Grassroot Mobilization:

Share