Hon Lawan Najume kabo media

Hon Lawan Najume kabo media Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hon Lawan Najume kabo media, Political organisation, Kabo LGA, Kabo.

Jagora nagari ba ya bambanci—yana aiki domin kowa.Lawan Najume Kabo abin alfahari ne ga Kabo da Kano baki ɗaya 👏Ya Gwang...
18/03/2026

Jagora nagari ba ya bambanci—yana aiki domin kowa.
Lawan Najume Kabo abin alfahari ne ga Kabo da Kano baki ɗaya 👏

Ya Gwangwaje Ya'Yan Jam'iyyar Apc A karamar Hukumar Kabo. Mutanan sune kamar haka:
1.Sani Haruna Monday
2.Kabiru Master Girls
3.Amadu Kasgi
4.Jamilu Ali
5.Umar Lawan (Mai Matasa)
6.Bashir Musa (Maidaura)
7.Rabiu Haruna (Dantama)
8.Alasan Umar (Harmo)

Hashim Abbdulkadir
Jamilu Uba Kabo
Bawa Zakin Adawa
Harisu Abdullahi Balan
Ibrahim Kabo Choge
Kabo Usman Abdullahi

Allah Ya karɓi ibadunmu na watan Ramadan, Ya kawo mana zaman lafiya da cigaba a Kabo da Najeriya baki ɗaya. 🤲🇳🇬Hashim Ab...
16/03/2026

Allah Ya karɓi ibadunmu na watan Ramadan, Ya kawo mana zaman lafiya da cigaba a Kabo da Najeriya baki ɗaya. 🤲🇳🇬

Hashim Abbdulkadir
Bawa Zakin Adawa
Jamilu Uba Kabo
Yahaya Usman Kabo
Harisu Abdullahi Balan
Isyaku Abubakar Balan

Jagora mai kishin al’umma, mai aiki da gaskiya.DSP Bara’u I. Jibrin – GO AGAIN 2027, In Sha Allah.Barau I. JibrinHashim ...
15/03/2026

Jagora mai kishin al’umma, mai aiki da gaskiya.
DSP Bara’u I. Jibrin – GO AGAIN 2027, In Sha Allah.

Barau I. Jibrin
Hashim Abbdulkadir
Bawa Zakin Adawa
Jamilu Uba Kabo
Harisu Abdullahi Balan
Shamsu Gangaren Balan

“Labaran da ke yawo a kafafen sada zumunta cewa Hon. Lawan Najume Kabo ya rasu karya ne tsagwaronta. Alhamdulillah yana ...
15/03/2026

“Labaran da ke yawo a kafafen sada zumunta cewa Hon. Lawan Najume Kabo ya rasu karya ne tsagwaronta. Alhamdulillah yana cikin koshin lafiya. Muna kira ga jama’a da su yi watsi da wannan jita-jita. Allah Ya kare mu daga masu yada karya. 🤲”

Hashim Abbdulkadir
Bawa Zakin Adawa
Jamilu Uba Kabo
Yahaya Usman Kabo
Ibrahim Kabo Choge
Harisu Abdullahi Balan
Inuwa Sulaiman Kabo

“Kabo ta yi dace da shugaba mai zuciya mai kyau. Hon. Lawan Najume Kabo bayan dawowa daga Saudiyya ya zarce Rangadi domi...
15/03/2026

“Kabo ta yi dace da shugaba mai zuciya mai kyau. Hon. Lawan Najume Kabo bayan dawowa daga Saudiyya ya zarce Rangadi domin gaisuwa da jama’a. Lallai kai ya fi banki! Allah ya kare ka. 🙏”

Hashim Abbdulkadir
Bawa Zakin Adawa
Yahaya Usman Kabo
Jamilu Uba Kabo
Ibrahim Kabo Choge
Harisu Abdullahi Balan

15/03/2026

Ƙasa na buƙatar shugabanni nagari kamar Kashim Shettima. 🌟

15/03/2026

Jagora mai tausayi da hangen nesa.
Kano na alfahari da Abba Kabir Yusuf

15/03/2026

Jagora nagari, mai kishin al’umma. Allah ya ƙara wa Governor ABBA Kabir Yusuf Shida Lawan Najume Kabo lafiya da nasara wajen hidimar al’ummar Kabo.

Lawan Najume
Abba Kabir Yusuf

15/03/2026

News FlashGeneral Yakubu Gowon visits President Tinubu, lauds his handling of state affairs

15/03/2026

Kano sai ABBA Gida Gida
Kano ta arewa sai maliya
Kabo dai mai girma lawan najume

15/03/2026

Sako Na Musammman Daga
Shugaban Karamar Hukumar Kabo, Korafi Akan Yadda Ma, aikatan Asibitin
Kabo Suke Amsar Kudin ledar jini
Alhalin Kuma Ya Siya Kyauta Yabada.

Aiki yake yi ba magana kawai ba.DSP Barau I. Jibrin, ginshiƙin ci gaban Arewa. 💪💯Jagora nagari, mai kishin talaka.Muna t...
14/03/2026

Aiki yake yi ba magana kawai ba.
DSP Barau I. Jibrin, ginshiƙin ci gaban Arewa. 💪💯
Jagora nagari, mai kishin talaka.
Muna tare da DSP Barau I. Jibrin Shida Hon: Lawan Najume kabo, yau da gobe In Sha Allah. 🤝

Hashim Abbdulkadir
Bawa Zakin Adawa
Jamilu Uba Kabo
Yahaya Usman Kabo
Harisu Abdullahi Balan
Isyaku Abubakar Balan
Ibrahim Kabo Choge

Address

Kabo LGA
Kabo
704103

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hon Lawan Najume kabo media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share