Santuraki Political Turn-up Movement

Santuraki Political Turn-up Movement Santuraki Political Turnup Movement is a youth-driven force for change, championing civic awareness, accountability, and inclusive leadership.

Our mission: turn up, take part, take charge.

14/09/2026

BABU WANI AIKI DAYA KAI DARAJAR 10B NAIRA A JIGAWA WANDA BILYAMINU YAYI YA GAMA KUMA JAMA'A SUKE AMFANA DA SHI

Alhamdulillah Allah Ya Tabbatar Mana Alkairin Sa
11/09/2026

Alhamdulillah Allah Ya Tabbatar Mana Alkairin Sa

Malam Yana Cikin Su😭💔
17/07/2026

Malam Yana Cikin Su😭💔

Shekaru biyu bayan da Kotun Kolin Najeriya ta umarci a rika tura kuɗaɗen rabon gwamnatin tarayya kai tsaye zuwa asusun ƙananan hukumomi, bincike ya nuna cewa har yanzu ba a aiwatar da umarnin yadda ya kamata.

Binciken da jaridar The PUNCH ta gudanar ya nuna cewa duk da an ware wa ƙananan hukumomi kuɗaɗe da s**a kai Naira tiriliyan 10.48 a cikin wannan lokaci, har yanzu ba su fara karɓar kuɗaɗen kai tsaye kamar yadda kotu ta tanada ba.

Bismillahir-rahmanir-rahim.Cikin ikon Allah wannan Kungiya tamu ta  SANTURAKI POLITICAL TURN-UP MOVEMENT 2027 ta kammala...
16/07/2026

Bismillahir-rahmanir-rahim.
Cikin ikon Allah wannan Kungiya tamu ta SANTURAKI POLITICAL TURN-UP MOVEMENT 2027 ta kammala tantance Membobin da har yanxu ba su gajiya ba wajen bayar da gudunmawa da Kuma fadi tashi tsawon lokaci don ganin cewa an ceto Jihar Jigawa daga hannun Jam'iyyar A.P.C AZZALUMA.

✍️ Rabiu G Town
Steta Coordinator

Mustapha Sule Lamido Gobe Ta Allah Ce
13/07/2026

Mustapha Sule Lamido
Gobe Ta Allah Ce

We Are Here To Celebrate A Year Ahead To One Of The Greatest People Of   Family In person Of Mansur Ahmed.   A Person Of...
05/03/2026

We Are Here To Celebrate A Year Ahead To One Of The Greatest People Of Family In person Of Mansur Ahmed.
A Person Of Good And Higher Integrity, A Political Depender To Our Great And The Leaders In General.

Happy birthday 🎉🎂🥳 Ones Again

📌
05/03/2026

📌

Sabuwar jigawa
01/11/2025

Sabuwar jigawa

Happy birthday in advance Young Politician🔥🔥🔥
30/10/2025

Happy birthday in advance Young Politician🔥🔥🔥

WE ARE COMING🔥🔥🔥
29/10/2025

WE ARE COMING🔥🔥🔥

Address

Jigawa

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Santuraki Political Turn-up Movement posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share