Msl_023

Msl_023 Water is life table water AREWA

Alhamdulillah
07/08/2024

Alhamdulillah

MAS is coming insha Allah.
09/11/2023

MAS is coming insha Allah.

01/10/2022

ABOUT -AA

KUNGIYAR MSL_YN TA SQNTURAKI TA ZIYARCI OFFISHIN SHUGABAN MATASAN YAKIN NEMAN ZABEN SANTURAKI A DUTSE.Mai Girma Director...
22/09/2022

KUNGIYAR MSL_YN TA SQNTURAKI TA ZIYARCI OFFISHIN SHUGABAN MATASAN YAKIN NEMAN ZABEN SANTURAKI A DUTSE.

Mai Girma Director youths Affairs Na Yakin Neman Zaben P.D.P a jigawa Commander Umar Danjani Hqdejia a ranar yau ya karbi Bakuncin Wakilan Kungiyar MSL a jihar Jigawa Domin Tattauna Wasu Muhimman Batu Tuwa Dakuma Yadda Kungiyar Zata Samu Amintuwa A offis Din Matasa Sannan Akuma Bata Gudunmawa azben Daza gudanar 2023.

Muna Addu'a ubangiji S.W.T yabawa Jam'iyar Mu Ta P.D.P Nasara Ameen.

DAGA CIKIN KYAWAWAN HALAYEN GWABNA SANTURAKI.....  !!Mutum ne,  mai karimci da girmama Jama'a. Yanada tausayi da karrama...
20/09/2022

DAGA CIKIN KYAWAWAN HALAYEN GWABNA SANTURAKI..... !!

Mutum ne, mai karimci da girmama Jama'a. Yanada tausayi da karrama Dan'adam.

Duk wanda yasan Mustapha Sule Lamido, to zai shedi cewa baya da Qeta, bayada Sherri, bayada Hassada.

Mutum ne mai Amana da kyautata hulda da Al'umma. Mutum ne mai son ganin cigaban Matasa da Sauran Al'umma.

Mutum ne mai kokarin kiyaye hakkin Dan'adam da Son kwatanta adalci a tsakanin Al'umma. Baya shishshigi ga Aikin Gwabnati ko katsalandan.

Inda ya kara tserewa tsara shine, Zai So Mutum kuma ya taimakeshi, domin shima yazamo wani Abu. Sabanin wasu da zasu so ka su taimakeka, idan s**aga za ka zamowa wani abu. Sai su Ki ka, kuma su zambace ka.

Santuraki, Allah ya kara taimakonka, ya kara dauka ka, yayi ma Jagora. Yasa ka gama lafiya, yayima babban Rabo gobe Lahira.

Bilya Shuaibu Gantsa
Asst financial Secrtary
Santuraki Media Team
Jigawa Central Zone.

HABAKA HARKAR NOMA .SANTURAKIN DUTSE DAN TAKARAR GWAMNAN JIHAR JIGAWA A KARKASHIN TUTAR JAM'IYYAR PDP Hausawa na cewa na...
19/09/2022

HABAKA HARKAR NOMA .SANTURAKIN DUTSE DAN TAKARAR GWAMNAN JIHAR JIGAWA A KARKASHIN TUTAR JAM'IYYAR PDP

Hausawa na cewa na duke tsohon ciniki. Babu ko shakka noma daya ne daga cikin ginshikan tattalin arzikin kasa, Wanda a yau muna ki muna Gani saboda rashin gwabnati an hanamu yinsa yadda ya kamata.

Jam'iyyarmu ta PDP ta kammala Duk Wani tsari domin inganta harkokin noma da kiwo a jihar jigawa da kasa baki daya. Munyi imanin inganta harkar noma ze iya dawo da martaba da tattalin arzikin jiharmu fiyeda tsammani masu tsammani.

Idan Allah ya tabbatar mana da shugabanci, zamu inganta harkokin noma da kiwo ta hanyoyi kamar haka:

1. Bada tallafin noma a aikace ba a takadda ko a baki ba tareda tabbatar da isar tallafin zuwa hannun wadanda s**a chanchanta.
2. Samarda iri masu inganci cikin sauki da rahusa ga manoma.
3. Samarda ingantaccen Taki akan lokaci Kuma a farashi Mai sauki domin saukakawa manoma.
4. Yiwa manoma bita akai akai dangane da sababbin hanyoyin noma na zamani.
5. Inganta hanyoyin sufuri domin samawa manoma saukin shigar da kayansu kasuwa.

Mun yadda, mun Kuma gamsu cewa noma shine tushen arziki.

Bilya Shuaibu Gantsa

HIS EXCELLENCY H E Alh Dr Mustapha Sule Lamido . THE MAN JIGAWA STATE DESPERATELY NEED AS GOVERNOR 2023...Jigawa State w...
13/09/2022

HIS EXCELLENCY H E Alh Dr Mustapha Sule Lamido . THE MAN JIGAWA STATE DESPERATELY NEED AS GOVERNOR 2023...

Jigawa State will experience limitless, illimitable, and magnificent human kindness and development in every aspect of life through Mustapha Sule Lamido if elected as Governor of jigawa state 2023. He has carved a niche for himself as a solution architect, a man of the people and an ebullient developer of resplendent value.

Suffice it to say that he is intensely solution oriented and equipped to address the challenges within and outside jigawa state. Needless to mention that his character of accessibility is phenomenal, unparalleled, unprecedented,

We have in santuraki highly disciplined, charitable and philanthropic messenger who is result oriented. Little wonder, this icon politician is christened "Hot cake"! which suggests that the man popularly known as Mustapha Sule Lamido is a man of passion, high morale and self-confidence when it comes to service to humanity.

As a one term jigawa central senatorial Candidate, he knew what he wanted and he was astute enough to set realistic goals which he attained within a very short period of time. The excellent skills he has mastered in goal setting and ex*****on is what accurately defines his personality and makes him the best for jigawa state as Governor comes 2023!!

Alh Mustapha Sule Lamido possesses the sufficient moral ability and capacity to contest for a political post, win and thereafter give the people and the State which he will govern a credible and impartial administration that will make the people of jigawa state proud. He will govern jigawa state without prejudice.

His character and personality are well configured to create socioeconomic changes through his vast knowledge and experience of wealth creation. He is an academic giant that has all it takes to take the Liberty state to a glorious height. INSHA ALLAHU

Bilya Shuaibu Gantsa
Asst financial sec
Santuraki Media Team
Jigawa Central Zone.

SANTURAKI!! IS COMING 2023It's a thing of joy seeing our principal going round to ensure jigawa  state under his watch a...
12/09/2022

SANTURAKI!! IS COMING 2023

It's a thing of joy seeing our principal going round to ensure jigawa state under his watch and ability get rescued.

He is the most credible PDP Stewart standing with genuine and passionate aspirations to get things done in the state.

I have never seen a bulldozer like him. The tasks ahead of him is huge and unimaginable, yet his willingness is equal to winning all the problems laying down before him.

Jigawa state would be great, jigawa state has reasons to smile again.
Let continue the good work in prayers, faith , perseverance and actions.

We must win,insha allah because we have a born winner( H E Alh Dr Mustapha Sule Lamido )

MANUFA DA MAKASUDI GWAMANTI HIS EXCELLENCY ALH  Mustapha Sule Lamido  AKAN ILIMIN JAHAR KJIAWA1. A yi maganin matsalolin...
11/09/2022

MANUFA DA MAKASUDI GWAMANTI HIS EXCELLENCY ALH Mustapha Sule Lamido AKAN ILIMIN JAHAR KJIAWA

1. A yi maganin matsalolin da aka samu wajen aiwatar da shirin bayar da ilimi gamagari (UBE) ta yadda za a bayar da fifiko a kan yaro ba a kan gini ba, Domin a samu kowane yaro ya shiga cikin shirin, ta yadda zai iya wucewa daga firamare zuwa karamar sakandire.

2. A maido da koyar da darussa a kan kere-kere da sana'o'i ga yara musamman a karamar sakandire, Domin a fara girka su yadda za su iya yin sana'o'i da Kansu.

3. Za'a fadada makarantun ta hanya mai ma'ana Domin ayi maganin cunkoson dalibai a azuzuwa kuma ya kasance dalibai basu da yawa a takaita a kowanne aji.

4. Gwamnatin H E mustapha Sule Lamido zata yi iyakar kokarinta ta karrama darajan malamai yadda al'umma da hukuma zasu rika ganin shi da martaba, domin wannan zai yi tasiri ga kimar ilimi.

5. Za' a fara wani shiri na musamman n daukar malamai, kuma a karfafa gwiwar malamai su koma yin Karin karatu domin bunkasa na su ilimin, haka kuma za'a tanadar musu da wani alawus mai ma'ana.

6. Za'a bunkasa manhajar makarantun allo da na islamiyya domin a samar musu da Wata sahihiyar manhaja kuma a sama musu wani muhalli yadda za'a rika koyarwa cikin matsuwa domin bunkasar makarantun, a kuma yi masu tanadin wani Kudi domin ci-gaba.

7. A farfado da darajar koyarwa a wadata makarantu da kayayyaki koyo ta yadda dalibai zasu rika cin jarrabawa domin su samu shiga manyan makarantu.

8. Koyawa jimai'an makarantu hanyoyin duba makarantu na zamani domin a samar da kwararru kuma fitattun jami'an makarantu.

9. A kawar da jahilci ta hanyar farfado da koyarwa ba sai a makarantu ba, kuma a kamata koyarwar. Gwamnatin Yakubu Lado wadda za'ayi, za ta yi gangami na musamman ta yadda za ta iya mayar da Mutane MILIYAN DAYA masu ilimi cikin shekara hudu. Wannan shirin ilmantarwar za a tsara shi ne ta yadda za'a yi amfani da wasu rubuce-rubuce na musamman a kan kiwon Lafiya, da addini, da kuma mu'amala.

10. Za'a baiwa makarantun allo da na tsangaya cikakkiyarcikakkiyar goyon baya, kuma a hada tsarin koyarwar makarantun Islamiyya da na zamani.

11. A daina nuna Banbanci ga yan makaranta yara 'yan mata da kuma wadanda suke da Wata nakasa a kuma kula da yara 'yan baiwa.

12. A sanya koyar da hanyoyin sadarwa na komfuta ya zama daya daga cikin darussa da ake koyarwa a makarantun sakandire domin yara su kware a harkan komfuta kafin shekara ta 2027.

13. A hada gwiwa tsakanin Gwamnati da 'yan kasuwa da kuma al'umma domin a fadada kayayyakin da ake dasu a makarantu domin kowa da kowa ya amfana.

Bilya Shuaibu Gantsa
Asst Financial Secrtary
Santuraki Media Team
Jigawa Central Zone.

30/08/2022

Address

No_36 Zuwon Dan Iya Quartes Gumel, Marafa Street
Jigawa
234

Telephone

+2348032837117

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Msl_023 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Msl_023:

Shortcuts

Share