Rabiu Musa Buhari Aqida

JADAWALIN WASU CIKIN AIYUKADA SHUGABAN KASA MUHAMMADU BUHARI YA AIWATAR DAGA SHEKARA ALIF DUBU BIYU DA SHA BIYAR (2015) ...
16/09/2020

JADAWALIN WASU CIKIN AIYUKA
DA SHUGABAN KASA MUHAMMADU BUHARI YA AIWATAR DAGA SHEKARA ALIF DUBU BIYU DA SHA BIYAR (2015) ZUWA ALIF DUBU BIYU DA ASHIRIN (2020).
A BANGAREN ILMI SHUGABA BUHARI YA CIMMA NASARORI KAMAR HAKA...
1)- Gina Jami'ar abubuwa da s**a Shafi Teku, (Maritime) a jihar Delta dake Shiyar kudu maso kudancin Najeria.
2)- Gina Jami'ar Sojin kasa (Army University) dake Garin Biu, jihar Borno shiyar Arewa maso Gabas.
3)- Gina Jami'a ta Harkokin Noma (Agriculture) dake Garin Zuru, jihar Kebbi shiyar Arewa maso Yamma.
4)- Kafa Tubalin Gina Jami'ar Sufuri a Garin Daura jihar Katsina, shiyar Arewa maso Kudu.
5)- Samar da kudade Naira Biliyan Dari Biyu (200 billon) ga Jami'oin dake kasar nan ta hanyar Hukumar Asusun Ilmin Mai Zurfi (TETFUND).
6)- Kafa Tubalin Gina Jami'a ta Sojin Sama a Garin Tafawa Balewa dake Jihar Bauchi Shiyar Arewa maso Gabas.
7)- Kafa Tubalin Samar da Sabbin Kolejojin Ilmi guda Shida (6) a Jihohi kamar haka;
A) Bauchi
B) Benue
C) Ebonyi
D) Osun
E) Sokoto
F) Edo
G) Da kafa Kwalejin Kimiyya da Safaha a Garin Daura jihar Katsina.
A BANGAREN KIWON LAFIYA SHUGABA BUHARI YAYI NASARA SAMAR DA ABUBUWA KAMAR HAKA;.
1)G- Babban Asibitin Jinya na Sojin Sama a Garin Daura Jihar Katsina.
2)- Babbn Asibin Sojin Sama a Garin Bauchi, dake Jihar Bauchi.
3)- Asibitin Mata da Kananan Yara dake Daura jihar Katsina.
4)- Gina Asibitin Soji dake Garin Kaduna jihar Kaduna.
5)- Gina Cibiyar Kula da masu dauke da Cutar Daji (Cancer) a Birnin Tarayya Abuja.
6)- Gina Cibiyar Kula da masu Dauke da cutar Daji (Cancer) a Babbar Jami'ar koyar wa ta Gwamnatin Tarayya dake Lagos. Jihar Lagos.
SAMAR DA KUDADEN TALLAFI GA JIHOHI.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya samar da Tallafin kudade wa Gwamnonin Jihohi 27 daya kai Kimanin Biliyoyin Daloli don Cire su cikin Sananin Rashin kudi.
MANYA AIYUKAN GADOJI DA SHUGABA BUHARI YAKE AIWATAR WA.
1)- Babbar Gadar nan data Hada jihohin Delta da Anambra (Second Niger Bridge)
2)- Aikin Babbar Gadar nan ta Kogin Benue (Second Benue Brid

Allah yadafa maka shugaban kasa Muhammadu Buhari
02/09/2020

Allah yadafa maka shugaban kasa Muhammadu Buhari

29/08/2020

Aslm barkan muda warhaka

25/08/2020
Hannu Mai Albarka kenan Allah yataya riko baba, mugaye basa son ganinka kokadan
10/07/2020

Hannu Mai Albarka kenan Allah yataya riko baba, mugaye basa son ganinka kokadan

Labari Da Dumi-DuminsaSojojin Najeriya sun ragargaza maboyar ‘yan bindigar Katsina guda 3Rahotanni daga hedikwatar tsaro...
16/06/2020

Labari Da Dumi-Duminsa

Sojojin Najeriya sun ragargaza maboyar ‘yan bindigar Katsina guda 3

Rahotanni daga hedikwatar tsaron Najeriya ta bayyana cewa Sojojin sama na bangaren rundugar Operation Hadarin Daji ta lalata wasu maboya 3 na ‘yan bindigar jihar Katsina.

Jirgin saman yakin sojin yayi luguden wuta a Birnin Kogo dake tsakanin jihohin Katsina da Zamfara inda ya lalata maboyar ‘yan bindigar tare da kashe wasu daga ciki.

Sanarwar ta bayyana cewa sojojin sun samu bayanan sirri akan cewa ‘yan bindigar na amfani da wasu bukkoki a gurin a matsayin mafaka dan hakane ta tashi jiragen yaki a jiya,Litinin inda s**a yiwa wajan luguden wuta.

Shugaban sojin sama ya jinjinawa sojojin bisa wannan nasara inda ya bukaci su ci gaba da jajircewa kamar yanda sanarwar ta bayyanar.

ALLAH BA AZZALUMIN BAWANSA BANEAllah Ya jikan Abba Kyari tsohon shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa, a lokacin rayuw...
16/06/2020

ALLAH BA AZZALUMIN BAWANSA BANE

Allah Ya jikan Abba Kyari tsohon shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa, a lokacin rayuwarsa an zargeshi da laifin jan ragamar shugaban kasa da hanashi aikata abinda ya dace

Bayan Allah Ya karbi rayuwarsa sai gashi har an fara cewa gwanda lokacin Abba Kyari, domin matsalolin da ake fuskanta a lokacinsa basu kai na yanzu bayan gushewarsa ba

Ashe dai matsalan ba na Abba Kyari bane, ina jin tsoro kar haka ta faru da shugaba Buhari, bayan ya kammala wa'adin mulkinsa ya tafi mu dawo muna cewa gwanda lokacin mulkin Buhari, kamar yadda wasu s**a fara da'awar gwanda mulkin Jonathan akan na Buhari

Idan muka tuba muka gyara tsakanin mu da Allah babu shakka Allah Zai bamu mafita ta yanda bamuyi tsammani ba

Yaa Allah Ka karbi tuban mu, Ka kawo mana sauki da salama don tsarkin sunayenKa kyawawa Amin

Ubangiji Allah Ka Tarwatsa Duk Wani farin Cikin Dake Tattare Da Rayuwar Wannan Bawan Naka. Jama,a Wannan Shine Adamu Ale...
16/06/2020

Ubangiji Allah Ka Tarwatsa Duk Wani farin Cikin Dake Tattare Da Rayuwar Wannan Bawan Naka.

Jama,a Wannan Shine Adamu Alero Mutumin Da Yayi Sanadiyar Hallaka Bayin Allah Sama Da Mutun 50 Acikin Jahar Katsina Kenan.

Muna Rokon Ubangiji Allah Ya Rusa Duk Wani farin Cikin Dake Tattare da Rayuwar Adamu Alero Da Magoya Bayan Shi Kamar yadda ya Rusa farin Cikin fir,auna da Magoya Bayan Shi.

BARKAN MU DA WARHA
16/06/2020

BARKAN MU DA WARHA

Address

Iware Ward
Jalingo

Telephone

+2348100168726

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Rabiu Musa Buhari Aqida posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Rabiu Musa Buhari Aqida:

Share