JAURO VOTO YOUTH FORUM

JAURO VOTO YOUTH FORUM Is an political organization

JALINGO 1 PROJECT 2027
05/03/2026

JALINGO 1 PROJECT 2027

NAGARI NAKOWA A WANNAN LAYIN AKWAI HASKE
05/03/2026

NAGARI NAKOWA A WANNAN LAYIN AKWAI HASKE

28/06/2023

Abdullahi A. Abdullahi ya rubuta:

Ba wai domin kare Maqari ba, amma dai kawai na karanta cewa “Imam Ibn Katheer (RA) ya ruwaito cewa Imam Abu Haneefa (RA) ya kasance yana yin alwalar sallar asuba har zuwa Isha bata warware ba tsawon shekaru 40. Haka kuma a lokacin da ya rasu ya sauke Ƙur'ani sau 7000 (ku lura, a wasu rubuce-rubucen an ce sau 70,000 maimakon 7,000) [AlBidaya Wan-Nihaya]".

Shi kuwa Sufi Usama Bashir cewa ya yi;

"Kuma fa shi Howard Stephen Berg ba tilawar litattafan yayi ba tun yana ɗan yaro saɓanin Malamin Prof. Maqary da ya rayu tun yana ɗan ƙarami cikin tilawar Alqur'ani da karatun Alkur'ani."

Ansumana Sisawo kuwa ya ce,

"Ance Burg yana iya Karanta kalma 2500 a cikin minti daya, kimanin shafi 50 kenan. A cikin minti daya!"

Ni kuma na ce,

"Yaro tsaya matsayinka. Idan kai ba ka iya ba, kuma ba ka san wanda ya iya ba, kada ka karyata wadanda s**a sani kuma s**a san sun sani."

Na kara da cewa, "Ko ni a lokacin da nake jarrabawar ICAN, na taba karance littafi mai shafuka 1,124 cikin kasa da awa daya!"

28/06/2023

Shin menene ra'ayinku kan wan nan wasikar ta wan nan Matar ?

Budaddiyar Wasiqa zuwa ga Mai girma Gwamnan jihar Kano Dan Allah ka dan tsagaita da rusau dinnan Akwai wata Babbar matsala da take damunmu Wadda yafi Rusau illah 🥹
Akan Mayaudaran Samari masu tarwatsa mana zuciya 💔💔
A kwato mana hakkinmu a yanke musu hukunci daidai da laifinsu 😂😂
Idan an gama da su sai a koma Rusau din
Mungode Gwamna mai Adalci 🙏🏻😂

28/06/2023

A wani ɓangare na murnar bikin Babbar Sallah, Shugaba Tinubu ya bai wa 'yan Najeriya tabbacin samar da hanyoyin magance matsalolin rayuwa.

Ƙarin bayani - https://bbc.in/3NrMJxT

28/06/2023

Shin menene ra'ayin ku akan wan nan batu ? Lallai Abba Gida Gida yazo da kyawawan Manufofi Allah yayi masa Jagora.

28/06/2023

"NAYI DANA SANI"

Rubutawa
Mubarack Auwal Sa'ad

"Sunana Muhammad Abdulmalik tsohon maaikacin maaikatar lafiya ta jihar Kano. Nayi aiki da asibitoci da Dama a jihar Kano har Allah yasa na kammala aikina bayan shafe shekaru 35 cikin nasara da nutsuwar hankali"
Dan fanshon yaja numfashi kafin ya Dora daga inda ya tsaya;

"Mubarak jiya da dare wallahi sai da nayi kukan farin Ciki sakamakon abinda na gani a wayata daga fanshona da yake shigowa, a daidai lokacin da bashi yayi mini qatutu gamida buqatun iyali na sallah said na tashi nayi addua gami da neman taimakon Allah akan ya bani mafita Kan abinda yafi karfina, kwatsam Cikin dare naji shigowar alert na wayata, Ina dubawa Naga fanshona ne na watan Yuni Wanda abaya ake biyana N150,000 amadadin N190,000, babban abinda zai baka mamaki na samu qarin fanshon har qarin N40,000 (Dubu arba'in)"
Nan da Nan Naga hawayen farin Ciki a fuskar bawan Allahn nan.
Haqiqa Allah Yana Jin qan Wanda yaji qan bayinsa domin iyaka abinda nagani a fuskar bawan Allahn Nan wallahi ya Kara min kwarin guiwa Wanda Koda ban amfani gwamnatin Abba ba nasan nayi jihadin kawo adalci a tsakanin mutane Kuma an Gina yarda tsakanin shugabanni da mabiyansu.

Mabudin labarin:
Dalilin Dana sanin da mallam Muhammad Abdulmalik yayi shine abaya Bai kawo cewa NNPP zata Zama silar fitarsu daga qangin da suke Ciki ba ganin irin labarin da akaita Basu na karya ana cewa HE Engr. Dr. Rabiu musa kwankwaso ya Bata harkar Yan fansho Babu ta yadda zaai HE Abba Kabir Yusuf ya gyara Amma Cikin yardar Allah yau His Excellency yazama silar yin dariyarsu.
Mallam Abdulmalik ya cigaba da addua "Akarshe Mubarack Ina fatan wannan saqo zakui amfani da media yakaiga kunnen HE AKY cewa wallahil azeem mu dashi AMANAH ta qullu ta har abadah Kuma addua Yanzu muka fara Sannan da izinin Allah lafiya Lau zaka Gama Your Excellency" ya karasa

Haqiqa Yan kwankwasiyya mu godewa Allah akan irin wannan niimar da yayi Mana domin abin dadine ka Gina abin Alkhairi 🙏

Address

Jalingo
660271

Telephone

+2348138303151

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when JAURO VOTO YOUTH FORUM posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to JAURO VOTO YOUTH FORUM:

Share