Ungogo L G A a yau

Ungogo L G A a yau To develop our L g A

01/11/2025

MAI GIRMA GWAMNA ALLAH YA SAKA DA ALKAIRI BISA AYYUKA CIKIN BIRNI DA KARKARA

ROKON MU SHINE TITIN UGG/ MJB YANA BUƘATAR DAUKI NA UJILA


Shirinfa na gaskeneMinjibir Road 🛣️ yana bukatar dauki
01/11/2025

Shirinfa na gaskene
Minjibir Road 🛣️ yana bukatar dauki

A kullin Titin UGG zuwa MJB qara lalacewa yake, shekara da shekarau ana ta neman ayi wannan aikin Titin amma abun ya gag...
20/08/2025

A kullin Titin UGG zuwa MJB qara lalacewa yake, shekara da shekarau ana ta neman ayi wannan aikin Titin amma abun ya gagara.

Munyi yan Majalissun Tarayya kala kala, amma har yanzu mu rasa wanda zai kai qundurin aikin wannan hanya.

Muna kira da Mai Girma Gwamna H.E. Engr. Abba K. Yusif daya duba mana wajen aikin Titin nan ko da a Burget din 2026 ne a shigar da mu domin ceto UGG/MJB

Duk sanda akayi ruwa mai yawa, wannan hanya bata biyuwa saboda ruwa ya kawo.

Abba Kabir Yusuf
Abba K Yusif Go Again 2027

Muna rokon mahukunta dasu taimaka a gina wannan gadar data hada Unguwar Danrimi da Sabon birni a karamar hukumar Ungogo.
18/08/2025

Muna rokon mahukunta dasu taimaka a gina wannan gadar data hada Unguwar Danrimi da Sabon birni a karamar hukumar Ungogo.

Gaskiya ne mutanen wannan yanki suna aji kinsu
18/08/2025

Gaskiya ne mutanen wannan yanki suna aji kinsu

18/05/2022

Tom jama,a ungogo me kuka amfana dashi na aiki tunda daga matakin tarayya har izuwa karamar humuka to allumar ungogo hukunci na gareku

Titin zango kwanan madugu muhukunta a duba
05/07/2021

Titin zango kwanan madugu muhukunta a duba

Ungogo a yau
05/07/2021

Ungogo a yau

Address

Ungogo Road
Jahi
214KM

Telephone

+2348143947535

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ungogo L G A a yau posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Ungogo L G A a yau:

Share