Ajiya 8 Local Government Agendas vanguard

Ajiya 8 Local Government Agendas vanguard UMAR AJIYA VANGUARD FOR SENATOR SOKOTO EAST

“Kungiyar Ajiya 8 Local Government Agenda ta halarci ƙaddamar da muhimman ayyukan da Mai Girma Gwamnan Jihar Sokoto ya a...
15/06/2026

“Kungiyar Ajiya 8 Local Government Agenda ta halarci ƙaddamar da muhimman ayyukan da Mai Girma Gwamnan Jihar Sokoto ya aiwatar a Illela Local Government. Allah Ya saka da alheri, Ya ƙara ɗaukaka da nasara.”

Ajiyar da Allah yawwa Sokoto ta Gabas.Dan takarar Sanata na Sokoto ta Gabas Alh. Umar Ajiya ya raba sabbin motoci ga shu...
09/06/2026

Ajiyar da Allah yawwa Sokoto ta Gabas.

Dan takarar Sanata na Sokoto ta Gabas Alh. Umar Ajiya ya raba sabbin motoci ga shugabannin jam'iyyar APC na ƙananan Hukumomi takwas dake gabasci Sokoto.

Tabbas yau yan ADC basu iya kwana.



✍️
Cmrd Nasiru Yusuf
Media director Ajiya 8LGA Agendas vanguard

Muna Taya dan uwar mu abokin gwagwarmaya Wato chairman Ajiya youth vanguard.Jabeer Saadu imam da samun kyautar sabon mas...
23/05/2026

Muna Taya dan uwar mu abokin gwagwarmaya Wato chairman Ajiya youth vanguard.
Jabeer Saadu imam da samun kyautar sabon mashin a yau 23/05/2026
Daga babanmu kuma jigon tafiyar mu Alh.Umar Ajiya
Muna godiya sosai baba Allah ya saka da mafifin alkhairi
Allah ya tabbatar mana Kai senator sokoto east 2027 baba

✍️
Cmrd Nasiru Yusuf
Media director Ajiya youth vanguard



HON. AJIYA YA ƊAUKI NAUYIN SAMAR DA HASKEN LANTARKI (SOLA) GA GENERAL HOSPITAL TA ILLELA DA GWADABAWAƊan takarar Sanatan...
21/05/2026

HON. AJIYA YA ƊAUKI NAUYIN SAMAR DA HASKEN LANTARKI (SOLA) GA GENERAL HOSPITAL TA ILLELA DA GWADABAWA

Ɗan takarar Sanatan Sakkwato ta Gabas a ƙarƙashin jam’iyyar APC, Hon. Umar Ajiya Isa, ya ɗauki nauyin samar da hasken lantarki ta hanyar amfani da na’urar sola ga General Hospital na ƙananan hukumomin Illela da Gwadabawa dake gabasci sokoto.






✍️
Cmrd Nasiru Yusuf
Media director Ajiya youth vanguard

Ajiya youth vanguard On behalf of this association yesterday 19/05/2026 we paid a courtesy visits to our father Alh. Uma...
20/05/2026

Ajiya youth vanguard
On behalf of this association yesterday 19/05/2026 we paid a courtesy visits to our father Alh. Umar Ajiya.
Our Sokoto east senator 2027 Insha Allah.
During the visitation Baba welcomed us and addressed us to a peaceful success.
Thank you Baba we really appreciated





✍️
Cmrd Nasiru Yusuf
Director media Ajiya youth vanguard

Ajiya youth vanguard Mun Samar da littafan rubutu (exercise book) ga yara yan makaranta domin bunkasa fanin ilimi a soko...
17/05/2026

Ajiya youth vanguard

Mun Samar da littafan rubutu (exercise book) ga yara yan makaranta domin bunkasa fanin ilimi a sokoto ta gabas.
Duka dan hidimtawa al’umma ta karkashi mai girma senator sokoto east mai jiran rantsuwa a 2027.
Vote✅ for Ajiya you will not regret.






✍️
Cmrd Nasiru Yusuf
Media director Ajiya youth vanguard

Ajiya youth vanguard Muna Kira ga al’ummar sokoto ta gabas da su tanadi katin zabe (PVC).Domin zaben cancantacce,nagarta...
16/05/2026

Ajiya youth vanguard

Muna Kira ga al’ummar sokoto ta gabas da su tanadi katin zabe (PVC).
Domin zaben cancantacce,nagartacce wato Baban mu Alh.umar Ajiya (Ajiyan daular Usmaniya).
Domin samun wakilci nagari da kuma kawo ci gaba ga al’ummar mu.

✍️
Cmrd Nasiru Yusuf
Media director Ajiya youth vanguard


Address

Sokoto
Isa

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ajiya 8 Local Government Agendas vanguard posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share